An ga motocin yakin Isra’ila suna shiga kauyen Al Hamidiya da ke gundumar Rif Dimashq a kudancin Syria.
Isra’ila ta mamaye wasu hanyoyi yayin da ta kutsa-kai cikin Syria.
Kauyuka uku Isra’ila ta mamaye a kudancin Syria waɗanda suka haɗa da Jamla a gundumar Daraa da Mezra Bethelcin da kuma Mughr Al Meer da ke kudancin yankin Qatana. TRT Afarka Hausa.
Mai rahoto;
M.B. Gama;
At-tajdid News.




