By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Tinubu na Son Majalisar Dokokin Nijeriya ta Amince ya Karbo Bashin N1.77
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Tinubu na Son Majalisar Dokokin Nijeriya ta Amince ya Karbo Bashin N1.77
News

Tinubu na Son Majalisar Dokokin Nijeriya ta Amince ya Karbo Bashin N1.77

Attajdid
Last updated: 2024/11/19 at 6:45 PM
Attajdid Published November 19, 2024
Share
SHARE

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya rubuta wa Majalisar Dokokin neman ta amince a karɓo bashin naira tiriliyan 1.767 a matsayin shirin dokar kasafin kudi na 2024 na sabon rancen da za a ciyo daga waje.

 

Idan har majalisar ta amince, to za a yi amfani da bashin wajen cike giɓin kasafin kudin kasar na 2023 na naira tiriliyan 9.7.

 

Shugaban Majalisar Wakilai ne ya karanta buƙatar Shugaban Ƙasar a yayin zaman majalisar a ranar Talata.

 

Shugaban Ƙasar ya kuma miƙa wa majalisar ƙudurorin samar da Shirin Bayar da Tallafi na Ƙasa da kuma na MTEF/ FSP 2025- 2027, don aiwatar da shirye-shiryen gwamnatin tarayya na tallafa wa mutane.

 

Wannnan na zuwa ne a yayin da Babban Bankin Nijeriya CBN a kwanan nan ya ce Gwamnatin Tarayya ta kashe dala biliyan 3.58 don biyan bashin ƙasashen waje da ake bin ƙasar a watanni taran farko na shekarar 2024.

 

Mai rahoto;

Ibrahim Usman Adam.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid November 19, 2024 November 19, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Jigawa NSCDC: 125 Prosecutions, 9,000 Guards Trained in 2025

Attajdid Attajdid December 23, 2025
An Nada Alhaji Haruna Yunusa Danyaya Saban Sarkin Ningi Dake Jahar Bauchi
Zanga-zanga Ta Barke a Amurka Domin Nuna Goyan Bayan Palesdinawa
Turkiyya ta Hana Shugaban ƙasar Isra’ila Yin Amfani da Sararin Samaniyarta
Jigawa Offers 30% Input Subsidy to Rice Farmers
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?