An sami karuwar haihuwa ta da namiji a gidan Dan uwa Malam Abdulmumini dake unguwar Walalabbe.
An rada masa suna Yahaya Sunwan Abdulmumini ranar lahadi da ta gabata.
Da fatan zaku sanyashi a cikin addu’o’inku Allah ya raya mana shi akan tafarkin muslunci amin.
Sanarwa;
At-tajdid News.




