Hon Aliyu sani Mahdakin Gini ya bayyan ficiwarsa daga Kwankwasiyya
Dan majalisar Mai wakiltar Dala Hon Aliyu sani Mahdakin Gini ya bayyan ficiwarsa daga Kwankwasiyya ne a yammacin yau Lahadi in da ya barrata kasa da wanna tafiyar a siyasace a wani Bidionsa da yake yawo a kafar sada zumunci ta Facebook
Kuma ya Kara da cewa yana kira da Gwamnan kan da ya Tsaya da kafarsa inda ya bayyan tsohuwar tafiyar da cin Amana da Yaudara da Karya
@ AT-TAJDID NEWS
- Mujahid Muhammad Tasiu




