By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Sojojin  Isra’ila Sun Kai Hari Makarantar Salah al-Din a Take Gaza
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > Uncategorized > Sojojin  Isra’ila Sun Kai Hari Makarantar Salah al-Din a Take Gaza
Uncategorized

Sojojin  Isra’ila Sun Kai Hari Makarantar Salah al-Din a Take Gaza

Attajdid
Last updated: 2024/08/22 at 4:08 PM
Attajdid Published August 22, 2024
Share
SHARE

Babban daraktan ofishin yada labarai na gwamnati a Gaza ya sheda an sami shahidai guda 4 da wanda aka jikkata mutane 18 a wani sabon kisan gilla da Isra’ila ta yi a makarantar Salahul Din  ana yi Allah wadai da mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila take kaiwa a Gaza sannan an yi kira ga kasashen duniya da Isra’ila ta daina kai hari kan fararen hula a Gaza.

Makarantar Salah al-Din ita ce cibiyar kuma mafaka ta goma da sojojin Isra’ila suka jefa bama-bamai tun farkon wannan wata ya kara da cewa Mun yi kira da a samar da asibitocin fage a yankin Gaza ba tare da wani amfani ba Sojojin mamaya sun riga sun yi shirin kai harin bam a kowace makaranta tare da shirye-shirye. 

Da fakewa da  bayanai marasa tushe balle makama Sojojin Isra’ila na da wani shiri na rusa al’ummar Palastinu da kuma halaka su Sojojin mamaya sun yi amfani da jefa yankin cikin  yunwa da hana shigo da kayayyaki.

At-tajdid News.

You Might Also Like

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

2025 World Sight Day: NOA Advocates Eye Healthcare Consciousness 

ZANGA-ZANGA A SOKOTO: JAMA’A NA KUKAN TSARO, GOMNATI NA DAUKAR SABON MATAKI

The 2009 ASUU Agreement and the FGN’s Endless Broken Promises

Attajdid August 22, 2024 August 22, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Jigawa LG Councils Purchases Drugs Worth N580 Million For Free Distribution

Attajdid Attajdid January 2, 2025
THE REJECTED SHARI’AH AMENDMENT BILL. MODIBBON GUSAU
Hisba Official Exenorate Jigawa Commissioner From Confessing Elicit Affairs With Married Woman 
Agency For Green Wall To Procure 5 Million Date Palm Seedlings In Jigawa
DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Ya saka dokar biyan tarar miliyan biyu da zaman gidan yari Na dindindin ga duk macen da ta bayyana tsiraicinta a kafafen sadarwa na zamani.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?