By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: MUSULMAI SUN ROKI ALFARMA  A CIRE KUDIN RUWA (interest) A TALLAFIN (NYIF) NAN 110bn DA ZA A RABAWA MATASA
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > MUSULMAI SUN ROKI ALFARMA  A CIRE KUDIN RUWA (interest) A TALLAFIN (NYIF) NAN 110bn DA ZA A RABAWA MATASA
News

MUSULMAI SUN ROKI ALFARMA  A CIRE KUDIN RUWA (interest) A TALLAFIN (NYIF) NAN 110bn DA ZA A RABAWA MATASA

Attajdid
Last updated: 2024/08/16 at 2:06 PM
Attajdid Published August 16, 2024
Share
SHARE

 A Abuja Wasu musulmai masu kishin addinin muslunci sun yi kira da babbar murya ga gwamnatin tarayya kan batun bashi da ruwa. Wani dalibin ilmi kuma dan kasuwa, Aminu Abdullahi Chubado ya koka a kan yadda aka sa ruwa a tallafin NYIF da za a ba matasa.

Malam Aminu Chubado ya bayyana kokensa a dandalin X watau Twitter, yake  cewa riba ta hana shi neman tallafin. Idan za a tuna, Nairametrics ta ce gwamnati ta kawo wani tsarin agazawa matasa da jarin N110bn domin a iya bunkasa kasuwancinsu.

BASHI DA RUWA A TALLAFIN  NYIF Sai dai matashin ya bayyana cewa akwai ruwan 5% akan wannan bashi da dan kasuwa zai kara idan har ya tashi biyan bashin. Da mu ka zanta da shi, Mal. Chubado ya bayyana cewa za su so gwamnatin Bola Tinubu ta cire ruwan da ya zama takunkumi gare su. “Na so in nemi tallafin jarin matasa na kasa, sai na duba ka’idoji da sharudan bashin, sai na lura.

Bayan cika duka sharudan, ba zan iya neman bashin ba, saboda kurum akwai ruwa. Ya kamata zababbun wakilanmu su yi wani abin a kan wannan. Aminu Abdullahi Chubado ya kara da cewa Musulunci ya haramta bashi da ruwa a cewar dan kasuwar, malaman musulunci sun nuna rashin halaccin karbar irin dukan wadannan bashi kamar na su NIRSAL.Ganin mafi yawan malamai sun ce haramun ne cin bashi da ruwa, dan kasuwan ya roki shugabanni su kawo tsarin musulunci.

Ana so ‘yan majalisa su cire ruwa Legit ta lura tuni aka fara yin kira ga ‘yan majalisu irinsu Bello El-Rufai su yi yunkuri a majalisa domin a musuluntar da bashin. A dandalin na X, wani Shamsudden Sulaiman Jere ya jawo hankalin mai girma Kashim Shettima da Barau Jibrin kan batun.

Ganin Ministar matasa musulma ce, an yi kira a gare ta cewa a cire ruwan da aka kakaba wajen ba da wannan tallafin kasuwanci.Duk da a wannan kasar tamu mafiyawan mazaunanta musulmaine , Muhammad Karamba ya ce ba a yi la’akari da addini ba a cikin tsarin tattalin arziki kasar.

Legit.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

Attajdid August 16, 2024 August 16, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

Attajdid Attajdid December 8, 2025
Yan Nigeria sun koka akan barazanar da suke fuskanta a African ta kudu
Mutum 25 Sun Rasu Bayan Bullar Sabuwar Annoba a Jahar Sokoto
Nigeria Denounced Alleged Bandits Attack On Governor Bago Convoy
Yau za a fafata wasan hamayya tsakanin Man Utd da Chelsea.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?