By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: SHIRIN TRUMP KAA MAKOMAR: GAZA!.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > SHIRIN TRUMP KAA MAKOMAR: GAZA!.
News

SHIRIN TRUMP KAA MAKOMAR: GAZA!.

Attajdid
Last updated: 2025/09/01 at 9:21 PM
Attajdid Published September 1, 2025
Share
SHARE

SHIRIN TRUMP KAA MAKOMAR: GAZA!.

 

Mai Rahoto: Yaya Babba

 

Jaridar Israel Hayom ta wallafa wani shiri da ake dangantawa da shugaban Amurka Donald Trump, kan makomar Gaza, wanda ya ta’allaka da biyan diyya ta hanyar kuɗin dijital tare da korar al’umma baki ɗaya daga yankin!

 

Wanna tunanin da kudiri na Shuga Triumph ya tsara shi ne tun a wading mulkinsa na farko, wadda ake ganin cewa a Yanzu ya Sami watan dama to aiwatar da Shi.

 

A karkashin tsarin. Amurka za ta kafa wani asusu da zai kula da Gaza na tsawon akalla shekaru goma, bayan an kwace makaman Ham.as.

Zionistoci za su mika ikon gudanarwa ga sabon ƙungiyar da za a kafa ta, a ƙarƙashin yarjejeniya. Bayan haka, wasu ƙasashen Larabawa za su shiga cikin tsarin.

 

Tsarin ya kuma tanadi kwashe al’ummar Gaza fiye da mutane miliyan biyu zuwa wasu ƙasashe, ko kuma a mayar da su cikin “safe zones” a cikin Gaza.

 

Duk wanda ya amince da barin yankin, zai samu $5,000 na tallafi, tallafin haya na shekara ɗaya (wanda zai ragu har ya kai shekaru huɗu), da kuma tallafin abinci na shekara guda.

 

Bugu da ƙari, za a bayar da “digital tokens” — wanda zai zama kamar takardar shaida ta mallakar ƙasa da za a iya musanya da gidaje a cikin smart cities 6–8 da za a gina a Gaza…

Ko kuma a yi amfani da su a matsayin jari don fara sabon rayuwa a ƙasashen waje!

 

Ma su fashion Bakin alamuran gabs ta Tsakiya sun bayyana Shirin a matsayin wani mataki na Kwace Gaza daga hanun falasdinu da kuma rusa duk wani mafarki na kasa yantacciyar Kasar palatine.

 

Wa SU kuma sun bayyanashi a matsayin wani sabon salo na mulkin mallaka tare ya hanyar damara da kuma rusa alumma KO shafe tarihi SU ,wadda kuma ya sanyawa solar kasa-da- kasa.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid September 1, 2025 September 1, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

TUC To Construct 59 Housing Units For Workers 

Attajdid Attajdid November 28, 2024
Matatar Dangote ta fara fitar da tataccen man feturA safiyar Talata Matatar Man Ɗangote ta fara fitar da rukunin farko na tataccen man fetur.
CBN zai sayar wa ‘yan canji dala kan 1,580
Zamfara State Governor, His Excellency Dauda Lawal, will perform the inauguration of the Zamfara State Council of Ulama today the 30th of July, 2024 at the Government House chamber in Gusau.
Hisbah Aikin Allah: Gwamna Amadu, Gwamnan Addini.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?