By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Kungiyar ma’aikatan Majalisar Dokoki ta kasa reshen Majalisar Dokokin jihar Kano ta gudanar da bikin bankwana da ma’aikatan Majalisar 23 da suka kammala aikinsu na gwamnati a ranar 31 ga watan Disambar 2024.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Kungiyar ma’aikatan Majalisar Dokoki ta kasa reshen Majalisar Dokokin jihar Kano ta gudanar da bikin bankwana da ma’aikatan Majalisar 23 da suka kammala aikinsu na gwamnati a ranar 31 ga watan Disambar 2024.
News

Kungiyar ma’aikatan Majalisar Dokoki ta kasa reshen Majalisar Dokokin jihar Kano ta gudanar da bikin bankwana da ma’aikatan Majalisar 23 da suka kammala aikinsu na gwamnati a ranar 31 ga watan Disambar 2024.

Attajdid
Last updated: 2025/01/02 at 11:21 AM
Attajdid Published January 2, 2025
Share
SHARE

Shugaban kungiyar Comrade Bashir Yahaya, ya ce sun gudanar da bikin karrama su ne domin nuna gamsuwa da jajircewa a ayyukansu tare zama da abokan aiki lafiya.

 

A nasa jawabin, akawun Majalisar Alh. Bashir Idris Diso ya ce hakika ma’aikatan sun suna kwazon aiki da ladabi da biyayya wadda hakan ta sa aka cimma gagarumar nasara a ayyukan Majalisar.

 

Da yake jawabi a madadin ma’aikatan da suka kammala aikin gwamnati a Majalisar Alh. Sa’idu Isa Sharada ya yabawa shugabancin majalisar bisa jagorancin Alh. Jibril Ismail Falgore da dukkanin manyan ma’aikatanta da kuma kungiyar ta PASAN bisa karramawar da aka yi musu.

 

Ma’aikatan Majalisar da suka kammala aikinsu a karshen wannan shekara ta 2024 sun hada da Garba M. Kadawa da Nasidi Aliyu da Abdul’aziz Sule da Ishaq Adamu Indabawa da Ibrahim Shehu Koki da Kabiru Ibrahim Abdulrazak da Auwalu Mohd Ibrahim da Rabi’u Dankawu Rano da Mansur Sani Fagge da Aminu Abubakar Maiwada da Magaji Garba Mandawari

 

Sauran sun hada da Naziru S. Ibrahim da Ali Abubakar Rano da Garba Lawan da Bashir Ahmad da Nura A. Garba Yusuf Mohd Dal da Wada Bawa da Ali Mohd Kabo da Hamisu Uba da kuma Balarabe Shehu.

 

A yayin da shi kuma Akawun Majalisar Alh. Bashir Idris Diso ya shiga sahun manyan ma’aikatan da suka ci gajiyar karin wada’adin shekaru biyu na aikin gwamnati daga gwamna Abba Kabir Yusuf a wata sanarwa da ofishin ma’aikata na jiha ya fitar a ranar Litinin din nan.

Radio Kano.

 

 

Mai rahoto;

M.B.GAMA.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid January 2, 2025 January 2, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
Books & Journal

TAJDIDIN SHEHU DAN FODIYO – TABBATAR DA ADDINI, NEMAN MULKI, KO KABILANCI? (5). SHEIKH AMINU ALIYU GUSAU

Attajdid Attajdid May 17, 2025
Gwamnatin Nigeria ta Sha Alwashin Gamawa ‘Yan Lukarawa a Kasar
Yan Wasan Kano Pillars Sun Yi Hadari
Governor Namadi Promises Timely Completion of N6.4 Billion Naira Basirka Bridge  
Majiya daga Isra’ila:Ta tabbatar da an kai sojoji 10 zuwa 15 zuwa asibitoci
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?