By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Manajan bankin Keystone reshen Gusau ya Musulunta a yau
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Manajan bankin Keystone reshen Gusau ya Musulunta a yau
News

Manajan bankin Keystone reshen Gusau ya Musulunta a yau

Attajdid
Last updated: 2024/07/25 at 4:03 PM
Attajdid Published July 19, 2024
Share
SHARE

Manajan bankin Keystone reshen Gusau ya musulunta a yau

Daga: Zaharaddeen Zarumee Gusau.

Babban manajan gudanarwa na bankin Keystone reshen Gusau jihar Zamfara ya karɓi addinin musulunci, inda ya yi bankwana da tsohon addininsa na kiristanci bayan dogon nazari da ya gudanar.

Manajan bankin mai suna Femi Ajayi a baya, yanzu ya sauya sunansa zuwa Abdulrahim, tare da shan alwashin zai rungumi addinin da hannu biyu.

Babban limamin masallacin juma’a na Sheikh Abdullahi Gwandu da ke kan titin Byepass Sheikh Ahmad Ibn Umar Kanoma ne ya jagoranci manajan zuwa addinin na musulunci.

Wakilinmu, ya ruwaito cewa al’umma da dama sun yi farin ciki da shigar manajan bankin a addinin Musulunci, domin ya karɓi addinin ne a daidai lokacin da ake gudanar da huɗubar Juma’a.

Sheikh Ahmad Umar Kanoma, ya ja hankalin manajan da ya kyautata niyarsa ya kuma riƙa wannan addinin da hannu biyu, ta yadda zai sa waɗansu su yi koyi da shi musamman iyalansa.

You Might Also Like

GOJE’S ELECTORAL WAR: THE CONFRONTATION WITH TINUBU, GOVERNOR INUWA, USMAN KUMO AND APC CANDIDATES AHEAD OF 2027.

Ex-IGP Abba Flag Off Senatorial Campaign. Vows To Discourage money politics

Geregu Power Plc Backs TinibuI Power Sector Reform

Over 178,000 Jigawa Families to Receive N11.58bn Federal Government Social Grant

SABO NAKUDU’S VICTORY: A TRIUMPH OF POLITICAL STRATEGY, ORGANIZATIONAL DEPTH, AND DEMOCRATIC LEGITIMACY

Attajdid July 25, 2024 July 19, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
1 Comment
  • Muhammad Abubakar Mujahid says:
    July 19, 2024 at 10:22 pm

    Masha Allah

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Atiku ya Gargaɗi Tinubu Akan Yawan Ciyo Bashi

Attajdid Attajdid November 22, 2024
GAZA Massacre: Water Scarcity May Kill More Palestine.
Sani Musa Calls for Investigation into Detention, Prosecution of Underage Protesters
Kotu a Nijeriya ta samu ‘yan China 4 da laifin hakar ma’adanai ba da lasisi ba
Ana Saran Za a Cimma Mastaya Akan Tsagaita Da Kuma Musayan Bursunonin Falasdinu da Isra’ila
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?