{"id":5286,"date":"2025-10-20T07:31:37","date_gmt":"2025-10-20T07:31:37","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5286"},"modified":"2025-10-20T07:31:37","modified_gmt":"2025-10-20T07:31:37","slug":"yahudawan-sahyoniyya-sun-kai-jiran-hare-hare-sama-da-ashirin-20-a-gaza","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5286","title":{"rendered":"Yahudawan Sahyoniyya Sun Kai Jiran Hare-hare Sama da Ashirin (20) a Gaza"},"content":{"rendered":"<p>Yahudawan Sahyoniyya Sun Kai Jiran Hare-hare Sama da Ashirin (20) a Gaza<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Rahotanni daga yankin Gaza sun tabbatarwa\u00a0 da At-tajdid\u00a0 News cewa an samu mutane da dama da suka rasa rayukansu da wasu da suka jikkata bayan harin da jiragen yaki na Isra\u2019ila suka kai kan wani caf\u00e9 mai suna \u201cTwix\u201d, da ke yammacin az-Zawaida, da ke tsakiyar Gaza.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Hukumomi a asibitin Shahidan Al-Aqsa sun tabbatar da kar\u0253ar gawarwaki da raunana masu yawa sakamakon harin da aka kai a rana ta yau.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A wani rahoto, tashar i24 ta rawaito daga wani jami\u2019in tsaro na Isra\u2019ila cewa sojojin saman Isra\u2019ila sun kai hare-hare sama da ashirin (20) a cikin Gaza tun daga safiyar yau, suna mai cewa hare-haren na nufin tunkarar barazanar makamai daga \u0199ungiyoyin \u2019yan gwagwarmaya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Daga cikin hare-haren, rahotanni sun tabbatar da shahadar mutum goma sha \u0257aya (11) tare da raunuka da dama, a yankunan az-Zawaida, an-Nuseirat, da Jabalia.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A sansanin Al-Bureij, jiragen Isra\u2019ila sun kai hari kan gidan iyalin Abdulhadi, inda aka samu hasarar rayuka da lalacewar dukiya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A yankin ash-Shalayhat, kudu maso yammacin az-Zawaida, wani hari ya hallaka mutane da dama bayan bam ya fada kan wata tantar jama\u2019a, inda mutane ke neman mafaka daga hare-haren baya-bayan nan.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A gefe guda, Kata\u2019ib al-Qassam, \u0253angaren soji na Hamas, ta fitar da sanarwa tana cewa:<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cMuna nan kan yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma, kuma ba mu da wata alaka da abin da ke faruwa a yankin Rafah.\u201d<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u0198ungiyar ta bayyana cewa yankin Rafah yana karkashin ikon mamayar Isra\u2019ila, kuma sadarwa da mayakanta da ke can ta katse tun watan Maris, lokacin da ya\u0199i ya sake \u0253arke wa.<\/p>\n<p>Ta ce ba ta da tabbacin ko mayakanta suna raye ko a\u2019a.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A yankin Khan Younis kuma, jirgi maras matuki na Isra\u2019ila ya kai hari a yankin Al-Mawasi, wanda ya janyo tsoro da fargaba a cikin jama\u2019a.<\/p>\n<p>Masu aikin gaggawa na ci gaba da neman mutanen da suka \u0253ace a yankunan da aka kai hari.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wasu jami\u2019an Amurka sun shaida wa kafafen yada labarai cewa gwamnatin Amurka ba za ta bari rikicin Gaza ya koma cikakken ya\u0199i ba, duk da cewa lamarin na \u0199ara yin muni a kowace rana.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Masu lura da al\u2019amuran yankin na gargadi cewa yanayin jin kai a Gaza na kara tabarbarewa, yayin da asibitai suka cika, kuma kayan agaji su ke \u0199arewa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai rahoto;<\/p>\n<p>M.B.S.Gama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Yahudawan Sahyoniyya Sun Kai Jiran Hare-hare Sama da Ashirin (20) a Gaza &nbsp; &nbsp; Rahotanni daga yankin Gaza sun tabbatarwa\u00a0 da At-tajdid\u00a0 News cewa an samu mutane da dama da suka rasa rayukansu da wasu da suka jikkata bayan harin da jiragen yaki na Isra\u2019ila suka kai kan wani caf\u00e9 mai suna \u201cTwix\u201d, da ke [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":5287,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-5286","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5286","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=5286"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5286\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5288,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5286\/revisions\/5288"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/5287"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=5286"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=5286"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=5286"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}