{"id":5209,"date":"2025-09-13T16:10:54","date_gmt":"2025-09-13T16:10:54","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5209"},"modified":"2025-09-13T16:10:54","modified_gmt":"2025-09-13T16:10:54","slug":"rundunar-sojin-najeriya-karkashin-operation-fansan-yamma-tta-tabbatar-da-mutuwar-sojoji-biyar-a-wani-harin-kwantan-bauna-da-yan-taadda-suka-kai-a-hanyar-lilo-zuwa-kotorkoshi-a-karam","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5209","title":{"rendered":"Rundunar Sojin Najeriya karkashin operation fansan yamma tta tabbatar da mutuwar sojoji biyar a wani harin kwantan bauna da \u2018yan ta\u2019adda suka kai a hanyar Lilo zuwa Kotorkoshi, a karamar hukumar Gusau, Jihar Zamfara."},"content":{"rendered":"<p>Rundunar Sojin Najeriya karkashin operation fansan yamma tta tabbatar da mutuwar sojoji biyar a wani harin kwantan bauna da \u2018yan ta\u2019adda suka kai a hanyar Lilo zuwa Kotorkoshi, a karamar hukumar Gusau, Jihar Zamfara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Lamarin ya faru ne a ranar Litinin, yayin da sojojin ke rakiyar \u2018yan kasuwa zuwa kasuwar Gusau.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Rahotanni sun ce sojoji biyar sun rasa rayukansu, yayin da aka kashe wasu daga cikin \u2018yan ta\u2019addan a fafatawar da akayi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cikin wata sanarwa da , mai magana da yawun rundunar soji a jihar, Kyaftin David Adewusi, ya ce dakarun 1 Brigade daga sansanin Lilo sun fuskanci luguden wuta daga \u2018yan ta\u2019adda yayin da suke sintiri a yankin Lilo zuwa Kofi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kyaftin Adewusi ya ce harin kwantan baunar na cikin ci gaba da farmakin da ake yi da nufin murkushe \u2018yan ta\u2019adda da masu garkuwa da mutane a yankunan Zamfara da Sokoto.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cewarsa, daga ranar 8 zuwa 10 ga watan Satumba, dakarun soji sun kama kayan aikin \u2018yan ta\u2019adda, ciki har da kudin fansa da suka kai sama da naira miliyan ashirin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sannan sun kwato dabbobi fiye da dari da sittin da aka sace, tare da kashe wasu daga cikin \u2018yan ta\u2019addan.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ayyukan sun shafi yankuna kamar Shinkafi, Gusau, Bukkuyum da Tureta, inda aka lalata maboyar \u2018yan ta\u2019adda a dazuka, yayin da wasu daga cikinsu suka tsere da raunukan harbi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Rundunar sojin ta ce za ta ci gaba da wannan farmaki har sai an tabbatar da dorewar zaman lafiya a yankin.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Rundunar Sojin Najeriya karkashin operation fansan yamma tta tabbatar da mutuwar sojoji biyar a wani harin kwantan bauna da \u2018yan ta\u2019adda suka kai a hanyar Lilo zuwa Kotorkoshi, a karamar hukumar Gusau, Jihar Zamfara. &nbsp; Lamarin ya faru ne a ranar Litinin, yayin da sojojin ke rakiyar \u2018yan kasuwa zuwa kasuwar Gusau. &nbsp; Rahotanni sun [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":5210,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-5209","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5209","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=5209"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5209\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5211,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5209\/revisions\/5211"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/5210"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=5209"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=5209"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=5209"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}