{"id":5198,"date":"2025-09-10T07:47:47","date_gmt":"2025-09-10T07:47:47","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5198"},"modified":"2025-09-10T07:47:47","modified_gmt":"2025-09-10T07:47:47","slug":"martanin-qatar-akan-harin-da-a-ka-kaiwa-jagororin-hamas-doha-mai-magana-da-yawun-maaikatar-harkokin-wajen-%c6%99asar-ya-tabbatar-da-cewa-an-kafa-tawagar-lauyoyi-domin-shirin-mayar-da-marta","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5198","title":{"rendered":"Martanin Qatar Akan Harin da a ka Kaiwa Jagororin Hamas Doha    Mai magana da yawun ma\u2019aikatar harkokin wajen \u0199asar ya tabbatar da cewa an kafa tawagar lauyoyi domin shirin mayar da martani kan harin da Isra\u2019ila ta kai wa Doha.  Ya ce Isra\u2019ila ta nuna halin marar hankali, amma wannan ba zai hana Katar ci gaba da rawar shiga tsakani ba.  Ya kuma yi gargadin cewa Netanyahu yana tura Isra\u2019ila ta zama \u0199asa marar bin \u0199a\u2019ida, lamarin da zai iya jefa duniya baki \u0257aya cikin ha\u0257ari.  Haka zalika, an aika da sa\u0199o ga Majalisar \u018ainkin Duniya, inda aka fara tattauna matakan da za a \u0257auka domin mayar da martani kan harin.  Firayim Ministan Qatar,  wanda kuma shi ne Ministan harkokin wajen \u0199asar, ya bayyana cewa tattaunawa na ci gaba ne da ro\u0199on Amurka, amma duk da haka Isra\u2019ila ta yi aiki da nufin lalata \u0199o\u0199arin sulhu.  Ya ce tarihi zai rubuta wannan lamari, kuma dole a mayar da martani cikin tsari \u0257aya kan rashin imanin Netanyahu.  A Gaza Rahotanni daga asibitoci sun tabbatar da cewa, tun daga wayewar gari yau, shahidai hamsin da biyu (52) ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon harin Isra\u2019ila.  Cikin wa\u0257anda aka kashe akwai mutane tara (9) da ke cikin masu neman agaji a kudancin Gaza.   Mai rahoto; M.B.S.Gama.  At-tajdid News."},"content":{"rendered":"<p>Mai magana da yawun ma\u2019aikatar harkokin wajen \u0199asar ya tabbatar da cewa an kafa tawagar lauyoyi domin shirin mayar da martani kan harin da Isra\u2019ila ta kai wa Doha.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce Isra\u2019ila ta nuna halin marar hankali, amma wannan ba zai hana Katar ci gaba da rawar shiga tsakani ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya kuma yi gargadin cewa Netanyahu yana tura Isra\u2019ila ta zama \u0199asa marar bin \u0199a\u2019ida, lamarin da zai iya jefa duniya baki \u0257aya cikin ha\u0257ari.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Haka zalika, an aika da sa\u0199o ga Majalisar \u018ainkin Duniya, inda aka fara tattauna matakan da za a \u0257auka domin mayar da martani kan harin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Firayim Ministan Qatar,<\/p>\n<p>wanda kuma shi ne Ministan harkokin wajen \u0199asar, ya bayyana cewa tattaunawa na ci gaba ne da ro\u0199on Amurka, amma duk da haka Isra\u2019ila ta yi aiki da nufin lalata \u0199o\u0199arin sulhu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce tarihi zai rubuta wannan lamari, kuma dole a mayar da martani cikin tsari \u0257aya kan rashin imanin Netanyahu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A Gaza<\/p>\n<p>Rahotanni daga asibitoci sun tabbatar da cewa, tun daga wayewar gari yau, shahidai hamsin da biyu (52) ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon harin Isra\u2019ila.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Cikin wa\u0257anda aka kashe akwai mutane tara (9) da ke cikin masu neman agaji a kudancin Gaza.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai rahoto;<\/p>\n<p>M.B.S.Gama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Mai magana da yawun ma\u2019aikatar harkokin wajen \u0199asar ya tabbatar da cewa an kafa tawagar lauyoyi domin shirin mayar da martani kan harin da Isra\u2019ila ta kai wa Doha. &nbsp; Ya ce Isra\u2019ila ta nuna halin marar hankali, amma wannan ba zai hana Katar ci gaba da rawar shiga tsakani ba. &nbsp; Ya kuma yi [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":5199,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-5198","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5198","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=5198"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5198\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5200,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5198\/revisions\/5200"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/5199"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=5198"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=5198"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=5198"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}