{"id":5165,"date":"2025-09-05T16:31:20","date_gmt":"2025-09-05T16:31:20","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5165"},"modified":"2025-09-05T16:31:20","modified_gmt":"2025-09-05T16:31:20","slug":"belgium-ta-bi-sahun-%c6%99asashe-sama-da-140-da-suka-amince-da-cin-gashin-kan-falas%c9%97inu","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5165","title":{"rendered":"Belgium ta bi sahun \u0199asashe sama da 140 da suka amince da cin gashin kan Falas\u0257inu"},"content":{"rendered":"<p>Zuwa yanzu \u0199asashe 147 ne suka amince da ayyana Falas\u0257inu a matsayin \u0199asa mai cin gashin kanta, bayan da Belgium a yau Talata ta kawo \u0199arshen doguwar muhawarar da take tafkawa a zauren majalisarta kan wannan \u0199udiri tare da amincewa da shirin amincewa da halascin yankin a matsayin cikakkiyar \u0199asa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Yayin zaman babban zauren Majalisar \u018ainkin Duniya da zai gudana a watan nan ne Belgium, za ta bayyna amincewa da halascin yankin na Falas\u0257inu a matsayin \u0199asa mai cin gashin kanta, kamar yadda Maxine Prevot, mataimakin Firaministan \u0199asar ta Turai ke bayyanawa a sa\u0199on da ya wallafa a shafinsa na X yau Talata.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Prevot ya bayyana cewa baya ga amincewa da halascin \u0199asar Falas\u0257inu, \u0199asar za kuma ta lafta takunkumai har guda 12 kan gwamnatin Isra\u2019ila baya ga haramta shigo mata da kayan da aka sarrafa a yankin Yahudawa \u01b4an kama waje zauna da ke yammacin ga\u0253ar kogin Jordan.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Prevot wanda mamba ne a jam\u2019iyyar masu tsaka-tsakan ra\u2019ayi ta Centrist Le Zangaj \u2018Les Engages\u2019, ya ce Belgium ta \u0257auki wannan mataki ne la\u2019akari da halin \u0199uncin da Isra\u2019ila ta jefa Falas\u0257inawa musamman a yankin Gaza, sai dai ya ce amincewa da halascin zai fara aiki a hukumance ne bayan Hamas ta saki ilahirin fursunonin da ke hannunta, haka zalika sai \u0199ungiyar ta janye daga jagorancin Gaza.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Tuni ma\u2019aikatar harkokin wajen Falas\u0257inu ta yi maraba da matakin tare da kira ga sauran \u0199asashe su bi sahu don amincewa da halascin yankin a matsayin \u0199asa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kawo yanzu \u0199asashe 147 ne suka amince za su ayyana yankin na Falas\u0257inu a matsayin halastacciya, adadi mafi yawa da aka ta\u0253a samu a tarihi tun bayan kafuwar Isra\u2019ila a tsakar yankin da ke \u0199ar\u0199ashin ikon Birtaniya a lokacin mulkin mallaka.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wannan adadi na \u0199asashe shi ke wakiltar kashi 75 na zaman taron babban zauren Majalisar \u018ainkin Duniya, zaman da ake saran ya mayar da hankali kan halin da ake ciki a Gaza da sauran rikice-rikicen da duniya ke fama da su.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Daga: Muhammad Zangina Kura<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At&#8217;tajdid News<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Zuwa yanzu \u0199asashe 147 ne suka amince da ayyana Falas\u0257inu a matsayin \u0199asa mai cin gashin kanta, bayan da Belgium a yau Talata ta kawo \u0199arshen doguwar muhawarar da take tafkawa a zauren majalisarta kan wannan \u0199udiri tare da amincewa da shirin amincewa da halascin yankin a matsayin cikakkiyar \u0199asa. &nbsp; Yayin zaman babban zauren [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":5166,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-5165","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5165","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=5165"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5165\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5167,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5165\/revisions\/5167"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/5166"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=5165"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=5165"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=5165"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}