{"id":5139,"date":"2025-09-01T21:26:08","date_gmt":"2025-09-01T21:26:08","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5139"},"modified":"2025-09-01T21:26:08","modified_gmt":"2025-09-01T21:26:08","slug":"gwamnatin-tarayya-zata-sabunta-tsarin-koyarawa-a-makarantu-da-jamioi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5139","title":{"rendered":"Gwamnatin Tarayya Zata Sabunta Tsarin Koyarawa A Makarantu Da, Jami&#8217;oi"},"content":{"rendered":"<p>Gwamnatin Tarayya Zata Sabunta Tsarin Koyarawa A Makarantu Da, Jami&#8217;oi<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamnatin Tarayya ta kammala cikakken bitar manhajar makarantu na matakin firamare, sakandire da kuma na makarantun koyar da ilimin sana\u2019o\u2019i domin dora \u0257aliban Najeriya a kan shirin da zai zamo daidai da bu\u0199atunsu na gaba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cikin sanarwar da ma\u2019aikatar ilimi ta fitar ta hannun daraktan ya\u0257a labarai da hul\u0257a da jama\u2019a na ma\u2019aikatar, Boriowo Folasade, da ya sanya wa takardar hannu a ranar Juma\u2019a, aka kuma rabawa manema labarai.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Folasade ya ce karamar ministan ilimi, Farfesa Suwaiba Ahmad, ce ta sanar da manhajar a madadin ministan ilimi, Dakta Tunji Alausa, yayin da take jawabi a birnin Abuja.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cewar ministar, an gudanar da wannan bita ne tare da ha\u0257in gwiwar manyan masu ruwa da tsaki a harkar ilimi, ciki har da hukumar bincike da ci gaban ilimi ta Najeriya NERDC da hukumar ilimin bai daya UBEC da hukumar ilimin Sakandire ta \u0199asa NSSEC da kuma hukumar ilimin fasaha NBTE.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sabon tsarin manhajar an tsara shi ne domin rage cunkoson a harkokin koyo da koyarwa, inganta sakamakon koyon ilimi, tare da tabbatar da cewa \u0257aliban Najeriya suna samun \u0199warewar da ta dace da bukatun duniya na zamani.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u0198arkashin sabon tsarin, \u0257aliban aji daya zuwa 3 na Firamare za su yi karatu da darussa mafi \u0199an\u0199anta daga 9 zuwa 10; yayin da \u0257aliban aji 4 zuwa 6 na Firamare za su \u0257auki darussa 10 zuwa 12.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Su kuwa \u0257aliban karamar Sakandire za su \u0257auki darussa 12 ne zuwa 14, sai kuma \u0257aliban babbar Sakandire da za su yi darussa 8 zuwa 9, sannan \u0257aliban makarantu na fasaha za su \u0257auki darussa 9 zuwa 11.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ma\u2019aikatar ba ta bayyana takamaiman ranar da za a fara amfani da sabbin manhajojin ba, amma ta ce za a gabatar da su a hankali tare da kulawa daga hukumomin da abin ya shafa domin tabbatar da an aiwatar da su yadda ya kamata.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gwamnatin Tarayya Zata Sabunta Tsarin Koyarawa A Makarantu Da, Jami&#8217;oi &nbsp; Gwamnatin Tarayya ta kammala cikakken bitar manhajar makarantu na matakin firamare, sakandire da kuma na makarantun koyar da ilimin sana\u2019o\u2019i domin dora \u0257aliban Najeriya a kan shirin da zai zamo daidai da bu\u0199atunsu na gaba. &nbsp; A cikin sanarwar da ma\u2019aikatar ilimi ta fitar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":5140,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-5139","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5139","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=5139"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5139\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5141,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5139\/revisions\/5141"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/5140"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=5139"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=5139"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=5139"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}