{"id":5136,"date":"2025-09-01T21:21:43","date_gmt":"2025-09-01T21:21:43","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5136"},"modified":"2025-09-01T21:21:43","modified_gmt":"2025-09-01T21:21:43","slug":"shirin-trump-kaa-makomar-gaza","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5136","title":{"rendered":"SHIRIN TRUMP KAA MAKOMAR: GAZA!."},"content":{"rendered":"<p>SHIRIN TRUMP KAA MAKOMAR: GAZA!.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai Rahoto: Yaya Babba<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Jaridar Israel Hayom ta wallafa wani shiri da ake dangantawa da shugaban Amurka Donald Trump, kan makomar Gaza, wanda ya ta\u2019allaka da biyan diyya ta hanyar ku\u0257in dijital tare da korar al\u2019umma baki \u0257aya daga yankin!<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wanna tunanin da kudiri na Shuga Triumph ya tsara shi ne tun a wading mulkinsa na farko, wadda ake ganin cewa a Yanzu ya Sami watan dama to aiwatar da Shi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A karkashin tsarin. Amurka za ta kafa wani asusu da zai kula da Gaza na tsawon akalla shekaru goma, bayan an kwace makaman Ham.as.<\/p>\n<p>Zionistoci za su mika ikon gudanarwa ga sabon \u0199ungiyar da za a kafa ta, a \u0199ar\u0199ashin yarjejeniya. Bayan haka, wasu \u0199asashen Larabawa za su shiga cikin tsarin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Tsarin ya kuma tanadi kwashe al\u2019ummar Gaza fiye da mutane miliyan biyu zuwa wasu \u0199asashe, ko kuma a mayar da su cikin &#8220;safe zones&#8221; a cikin Gaza.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Duk wanda ya amince da barin yankin, zai samu $5,000 na tallafi, tallafin haya na shekara \u0257aya (wanda zai ragu har ya kai shekaru hu\u0257u), da kuma tallafin abinci na shekara guda.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Bugu da \u0199ari, za a bayar da \u201cdigital tokens\u201d \u2014 wanda zai zama kamar takardar shaida ta mallakar \u0199asa da za a iya musanya da gidaje a cikin smart cities 6\u20138 da za a gina a Gaza\u2026<\/p>\n<p>Ko kuma a yi amfani da su a matsayin jari don fara sabon rayuwa a \u0199asashen waje!<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ma su fashion Bakin alamuran gabs ta Tsakiya sun bayyana Shirin a matsayin wani mataki na Kwace Gaza daga hanun falasdinu da kuma rusa duk wani mafarki na kasa yantacciyar Kasar palatine.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wa SU kuma sun bayyanashi a matsayin wani sabon salo na mulkin mallaka tare ya hanyar damara da kuma rusa alumma KO shafe tarihi SU ,wadda kuma ya sanyawa solar kasa-da- kasa.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>SHIRIN TRUMP KAA MAKOMAR: GAZA!. &nbsp; Mai Rahoto: Yaya Babba &nbsp; Jaridar Israel Hayom ta wallafa wani shiri da ake dangantawa da shugaban Amurka Donald Trump, kan makomar Gaza, wanda ya ta\u2019allaka da biyan diyya ta hanyar ku\u0257in dijital tare da korar al\u2019umma baki \u0257aya daga yankin! &nbsp; Wanna tunanin da kudiri na Shuga Triumph [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":5137,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-5136","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5136","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=5136"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5136\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5138,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5136\/revisions\/5138"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/5137"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=5136"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=5136"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=5136"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}