{"id":5102,"date":"2025-08-26T10:30:30","date_gmt":"2025-08-26T10:30:30","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5102"},"modified":"2025-08-26T10:30:30","modified_gmt":"2025-08-26T10:30:30","slug":"tsohon-dan-majalisar-tarayya-kuma-sakataren-jamiyyar-apc-na-kasa-sanata-ajibola-bashiru-ya-yi-kira-ga-dalibai-da-su-guji-dogaro-da-fasahar-nan-ta-zamani-wato-artificial-intelligence-da-akaf","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5102","title":{"rendered":"Tsohon dan majalisar tarayya kuma sakataren jam\u2019iyyar APC na kasa, Sanata Ajibola Bashiru, ya yi kira ga dalibai da su guji dogaro da fasahar nan ta zamani wato Artificial Intelligence da akafi sani da (AI) wajen rubuta bincike karatun karshe a jami&#8217;a"},"content":{"rendered":"<p>Tsohon dan majalisar tarayya kuma sakataren jam\u2019iyyar APC na kasa, Sanata Ajibola Bashiru, ya yi kira ga dalibai da su guji dogaro da fasahar nan ta zamani wato Artificial Intelligence da akafi sani da (AI) wajen rubuta bincike karatun karshe a jami&#8217;a.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sanatan yayi Wannan kiran ne tare da jaddada cewa dogaro da AI wajen yin aikin kammala karatu na iya rage ingancin bincike tare da kawar da zurfin tunani da asalin fahimtar mutum da irin wadannan ayyuka ke bukata.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce, manufar aikin karshe ita ce a nuna irin ilimi, da bincike da kuma kwarewar dalibi a fannin da yake karantawa, amma amfani da AI wajen rubuta aikin zai iya lalata wannan manufa ta hakika.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sanatan ya kara da cewa idan dalibai suka yi ta amfani da AI wajen aikin bincike a makaranta, hakan na iya zama barazana ga cigaban ilimi, tare da rage karfin tunani da kirkire kirkire da ake bukata domin ci gaban daliban a rayuwarsu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya bukaci dalibai da su yi amfani da AI ne kawai a matsayin wata hanya ta taimako wajen samun bayanai, amma kada su yi amfani da ita kai tsaye wajen rubuta ayyukan da suke da muhimmanci wajen nuna hazakar su.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Tsohon dan majalisar tarayya kuma sakataren jam\u2019iyyar APC na kasa, Sanata Ajibola Bashiru, ya yi kira ga dalibai da su guji dogaro da fasahar nan ta zamani wato Artificial Intelligence da akafi sani da (AI) wajen rubuta bincike karatun karshe a jami&#8217;a. &nbsp; Sanatan yayi Wannan kiran ne tare da jaddada cewa dogaro da AI [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":5103,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-5102","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5102","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=5102"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5102\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5104,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5102\/revisions\/5104"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/5103"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=5102"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=5102"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=5102"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}