{"id":5099,"date":"2025-08-26T10:27:46","date_gmt":"2025-08-26T10:27:46","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5099"},"modified":"2025-08-26T10:27:46","modified_gmt":"2025-08-26T10:27:46","slug":"gwamnatin-tarayya-ta-yi-gargadin-cewa-jahohi-guda-tara-da-kuma-wasu-garuruwa-guda-15-a-fadin-yankin-arewa-za-su-fuskanci-mamakon-ruwan-sama-a-tsakanin-25-ga-watan-augusta-zuwa-29-ga-watan-augusta-wand","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5099","title":{"rendered":"Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa Jahohi guda tara da kuma wasu garuruwa guda 15 a fadin yankin Arewa za su fuskanci mamakon ruwan sama a tsakanin 25 ga watan Augusta zuwa 29 ga watan Augusta wanda kuma ka iya haifar da Ambaliyar ruwa"},"content":{"rendered":"<p>Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa Jahohi guda tara da kuma wasu garuruwa guda 15 a fadin yankin Arewa za su fuskanci mamakon ruwan sama a tsakanin 25 ga watan Augusta zuwa 29 ga watan Augusta wanda kuma ka iya haifar da Ambaliyar ruwa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ma&#8217;aikatar muhalli ta tarayya da kuma cibiyar aikewa da gargadi kan yiwuwar ambaliyar ruwa ta kasa, su ka bayyana hakan wanda kuma Babban Daraktan Yaki da zaizayar kasa da kuma Ambaliyar ruwa Usman Abdullahi Bokoni ya rattaba hannu akai.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cewar Sanarwar Jahohi da kuma Garuruwan da ka iya fuskantar Ambaliyar ruwan sun hadar da garin Abba-kumbo da Mubi da kuma sheleng a Jahar Adamawa sai garuruwan Azare da Jama&#8217;a a Jahar Bauchi sai garin Ngala a jahar Borno da garin Nafada\u00a0 a jahar Gombe sai kuma garin gwaram a jahar Jigawa da garin Sumaila a jahar Kano da garuruwan Bindawa da kaita da kuma Katsina a jahar ta katsina sai kuma garin makera a jahar Sokoto da kuma garin Anka a jahar Zamfara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Hakanan koda a ranar Asabar da ta gabata sai da hukumar ta yi hasashen Afkuwar Ambaliyar ruwa a wasu Jahohi guda bakwai da kuma garuruwa guda 25 a fadin Nigeria.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Hakanan Ma&#8217;aikatar Muhalli ta tarayya ta yi gargadin cewa mamakon ruwan sama kamar da Bakin kwarya da za a fuskanta a tsakanin ranar 23 ga watan Augusta izuwa ranar 24 ga wata, ka iya haifar da Ambaliyar ruwa ga wuraren da aka bayyana.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Hakanan sanarwar ta ba da umarni ga Al&#8217;ummar da ke zaune a yankunan da ke da barazanar Ambaliyar ruwa tun daga Jaba zuwa Lokoja da su gaggauta tashi a saboda yadda ruwa ya ke dada karuwa a kogin Niger.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa Jahohi guda tara da kuma wasu garuruwa guda 15 a fadin yankin Arewa za su fuskanci mamakon ruwan sama a tsakanin 25 ga watan Augusta zuwa 29 ga watan Augusta wanda kuma ka iya haifar da Ambaliyar ruwa. &nbsp; Ma&#8217;aikatar muhalli ta tarayya da kuma cibiyar aikewa da gargadi [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":5071,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-5099","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5099","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=5099"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5099\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5101,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5099\/revisions\/5101"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/5071"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=5099"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=5099"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=5099"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}