{"id":5061,"date":"2025-08-19T07:55:03","date_gmt":"2025-08-19T07:55:03","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5061"},"modified":"2025-08-19T07:55:03","modified_gmt":"2025-08-19T07:55:03","slug":"gwamnan-jihar-neja-mohammed-umaru-bago-ya-bayyana-tsohon-shugaban-mulkin-soja-ibrahim-badamasi-babangida-a-matsayin-wani-fitila-kuma-abin-koyi-ga-takwarorin-sa-da-dama-yana-mai-cewa-tarihi-zai-ci-ga","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=5061","title":{"rendered":"Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umaru Bago, ya bayyana tsohon Shugaban Mulkin Soja Ibrahim Badamasi Babangida a matsayin wani fitila kuma abin koyi ga takwarorin sa da dama, yana mai cewa tarihi zai ci gaba da tunawa da gudummawar da ya bayar"},"content":{"rendered":"<p>Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umaru Bago, ya bayyana tsohon Shugaban Mulkin Soja Ibrahim Badamasi Babangida a matsayin wani fitila kuma abin koyi ga takwarorin sa da dama, yana mai cewa tarihi zai ci gaba da tunawa da gudummawar da ya bayar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamna Bago a cikin sakonsa ga Ibrahim Badamasi Babangida a ranar zagayowar haihuwarsa ta shekara 84, ta hannun Babban Sakataren Ya\u0257a Labaransa, Bologi Ibrahim, ya bayyana shi a matsayin \u0257an kishin kasa na gaskiya kuma wani fitaccen jarumi wanda ya sadaukar da mafi yawan rayuwarsa wajen yi wa \u0199asa hidima.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamnan ya jaddada bajinta da kishin kasa na Janar Babangida, inda ya lura da cewa ya tabbatar da ha\u0257in kai, zaman lafiya, da ci gaban Najeriya a lokacin da kuma bayan wa&#8217;adin mulkinsa a matsayin shugaban kasa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamna Bago ya kuma yaba da jajircewar tsohon shugaban wajen kiyaye tarihi arzi\u0199i da inganta ilimi, inda ya ambaci kafa Gidan Ajiye Littattafai na Shugaban Kasa na Ibrahim Badamasi Babangida, wanda aka sanya wa sunan marigayiyar matarsa, Dr. Maryam Babangida.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Daga nan sai Bago ya yi addu&#8217;ar Allah ya ci gaba da ba shi haske da rahama, da lafiya da \u0199arfi, da kuma hikima domin ya ci gaba da ba da shawarwari masu ma&#8217;ana da tasiri domin \u0257orewar cigaban kasarnan.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umaru Bago, ya bayyana tsohon Shugaban Mulkin Soja Ibrahim Badamasi Babangida a matsayin wani fitila kuma abin koyi ga takwarorin sa da dama, yana mai cewa tarihi zai ci gaba da tunawa da gudummawar da ya bayar. &nbsp; Gwamna Bago a cikin sakonsa ga Ibrahim Badamasi Babangida a ranar zagayowar haihuwarsa [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":4674,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-5061","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5061","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=5061"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5061\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5062,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/5061\/revisions\/5062"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4674"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=5061"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=5061"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=5061"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}