{"id":4986,"date":"2025-08-06T13:05:32","date_gmt":"2025-08-06T13:05:32","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4986"},"modified":"2025-08-06T13:06:09","modified_gmt":"2025-08-06T13:06:09","slug":"yadda-yan-bindiga-suka-sace-zamfarawa-150-a-cikin-kwana-4","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4986","title":{"rendered":"Yadda \u2019yan bindiga suka sace Zamfarawa 150 a cikin kwana 4"},"content":{"rendered":"<p style=\"text-align: right\">Yadda \u2019yan bindiga suka sace Zamfarawa 150 a cikin kwana 4<\/p>\n<p>\u2019Yan bindiga sun sace mutum 150 a mabanbantan hare-haren da suka kai kauyuka daban-daban na jihar Zamfara a cikin kwana hudu.<\/p>\n<p>\u2019Yan bindiga sun sace mutum 150 a mabanbantan hare-haren da suka kai kauyuka daban-daban na jihar Zamfara a cikin kwana hudu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kakakin Gwamnatin jihar ta Zamfara, Mahmud Mohammed Dantawasa ne ya tabbatar da hakan ga BBC.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sai dai duk da yake bai bayyana hakikanin adadin mutanen da aka sace ba, amma ya ce gwamnatinsu na iya kokarinta wajen ganin ta ceto su.<\/p>\n<p>Haka na zuwa ne a daidai lokacin da malamin addinin Musuluncin nan mazaunin Kaduna, Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunna, ya ce kwamitin zaman lafiyar da yake jagoranta ya sami nasarar kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin kasurgumin dan bindigar nan, Bello Turji, da Gwamnatin Tarayya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Tuni dai yarjejeniyar ta kai ga sakin mutum 32 da aka yi garkuwa da su da kuma mika wasu tarin makamai ga gwamnati.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mazauna yankunan sun ce \u2019yan bidnigar da ke dauke da muggan makamai ne a tsawon kwanakin suka kai hari kauyukan Sabon Garin Damri da Dakko Butsa (wanda ke da iyaka da jihar Sakkwato), da Tungar Abdu Dogo da Tungar Sarkin Daji da Sadeda da kuma kauyen Tungar Labi.<\/p>\n<p>Mutanen sun ce galibi \u2019yan bindigar sun fi kaddamar da hare-haren ne cikin dare lokacin da mutane suke bacci, ko kuma lokacin da ake yin ruwan sama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kazalika, wasu majiyoyin kuma sun ce lalacewar hanyoyin jihar na taka muhimmiyar rawa wajen kara ta\u2019azzarar hare-haren, saboda jami\u2019an tsaro kan sha bakar wuya kafin su iya shiga yankunan su kai wa jama\u2019a dauki cikin gaggawa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai rahoto<\/p>\n<p>Mustapha Garba Usman<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Yadda \u2019yan bindiga suka sace Zamfarawa 150 a cikin kwana 4 \u2019Yan bindiga sun sace mutum 150 a mabanbantan hare-haren da suka kai kauyuka daban-daban na jihar Zamfara a cikin kwana hudu. \u2019Yan bindiga sun sace mutum 150 a mabanbantan hare-haren da suka kai kauyuka daban-daban na jihar Zamfara a cikin kwana hudu. &nbsp; Kakakin [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":4987,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59,1],"tags":[],"class_list":{"0":"post-4986","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news","8":"category-uncategorized"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4986","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4986"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4986\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4989,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4986\/revisions\/4989"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4987"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4986"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4986"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4986"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}