{"id":4983,"date":"2025-08-06T13:01:56","date_gmt":"2025-08-06T13:01:56","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4983"},"modified":"2025-08-06T13:01:56","modified_gmt":"2025-08-06T13:01:56","slug":"%c6%99ungiyar-%c6%99wallon-%c6%99afa-ta-kasa-super-eagles-wacce-ta-%c6%99unshi-zallan-yan-wasan-da-ke-taka-leda-a-najeriya-tayi-rashin-nasara-a-wasan-ta-na-farko-na-gasar-cin-kofin-tamaula-na-%c6%99a","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4983","title":{"rendered":"\u0198ungiyar \u0199wallon \u0199afa ta Kasa Super Eagles wacce ta \u0199unshi zallan yan wasan da ke taka leda a Najeriya, tayi rashin nasara a wasan ta na farko na gasar cin kofin tamaula na \u0199asashen nahiyar Afrika a hannun takwararta na \u0199asar Senegal da ci daya da nema.  Manazarta al&#8217;amurra wasan \u0199wallon \u0199afa na kallon rashin nasara a matsayi wata yar manuniya da ke nuna irin koma-baya da kuma siyasa da ta dabaibaye al&#8217;amurran za\u0253en yan wasa da zasu wakilci Najeriya a wannan gasa.  Alal misali, da dama daga cikin manazarta da suka kalli wasan sun nuna damuwa kan yadda masu ruwa da tsaki suka ajiye shahararren \u0257an wasan Kano Pillarss Rabiu Ali Pele bisa hujjar shekarun haihuwa duk da cewa yana kan ganiyyar sa na wasa a gasar Firimiya Lig ta \u0199asa, hasali ya kasance \u0257an wasa daya tilo da ya kafa tarihin cin mafi yawan kwallayeya gasar ta Firimiya Lig.  A sauran wasan gasar da aka fafata a rukunin da Najeriya ke ciki, an tashi daga wasa kowacce \u0199ungiya na da ci daya tsakanin Congo da Sudan, abin da ke nuni da cewa zuwa yanzu Najeriya ce ta karshe rukunin na &#8216;D&#8217;, kuma \u0198ungiyoyi biyun da suka fi yawan maki sune zasu haura zuwa zagaye na gaba na gasar.  A wasannin da za&#8217;a fafata a wannan rana, Burkina Faso za ta kara da jamhuriyyar Afrika ta Tsakiya, sai kuma wasa tsakanin Mauritania da Tanzania.   A wani labarin kuma, Wata kotu a Ingila ta bayar da belin tsohon \u0257an wasan Arsenal, Thomas Partey bayan tuhumar sa bisa zargin laifukan cin zarafin wasu mata.  An zargi \u0257an wasan na Ghana da yi wa wasu mata biyu fya\u0257e tare da cin zarafin wata daban.  Lamarin da ake zargi ya faru ne a tsakanin shekara ta 2021 zuwa 2022 lokacin da yake taka leda a Arsenal.  Daga cikin hukunce-hukuncen da kotun ta yanke masa, ta hana Partey yi wa kowace daga cikin matan magana, sannan dole ya sanar da \u01b4ansanda idan zai canja gida ko zai yi"},"content":{"rendered":"<p>\u0198ungiyar \u0199wallon \u0199afa ta Kasa Super Eagles wacce ta \u0199unshi zallan yan wasan da ke taka leda a Najeriya, tayi rashin nasara a wasan ta na farko na gasar cin kofin tamaula na \u0199asashen nahiyar Afrika a hannun takwararta na \u0199asar Senegal da ci daya da nema.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Manazarta al&#8217;amurra wasan \u0199wallon \u0199afa na kallon rashin nasara a matsayi wata yar manuniya da ke nuna irin koma-baya da kuma siyasa da ta dabaibaye al&#8217;amurran za\u0253en yan wasa da zasu wakilci Najeriya a wannan gasa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Alal misali, da dama daga cikin manazarta da suka kalli wasan sun nuna damuwa kan yadda masu ruwa da tsaki suka ajiye shahararren \u0257an wasan Kano Pillarss Rabiu Ali Pele bisa hujjar shekarun haihuwa duk da cewa yana kan ganiyyar sa na wasa a gasar Firimiya Lig ta \u0199asa, hasali ya kasance \u0257an wasa daya tilo da ya kafa tarihin cin mafi yawan kwallayeya gasar ta Firimiya Lig.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A sauran wasan gasar da aka fafata a rukunin da Najeriya ke ciki, an tashi daga wasa kowacce \u0199ungiya na da ci daya tsakanin Congo da Sudan, abin da ke nuni da cewa zuwa yanzu Najeriya ce ta karshe rukunin na &#8216;D&#8217;, kuma \u0198ungiyoyi biyun da suka fi yawan maki sune zasu haura zuwa zagaye na gaba na gasar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A wasannin da za&#8217;a fafata a wannan rana, Burkina Faso za ta kara da jamhuriyyar Afrika ta Tsakiya, sai kuma wasa tsakanin Mauritania da Tanzania.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A wani labarin kuma, Wata kotu a Ingila ta bayar da belin tsohon \u0257an wasan Arsenal, Thomas Partey bayan tuhumar sa bisa zargin laifukan cin zarafin wasu mata.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>An zargi \u0257an wasan na Ghana da yi wa wasu mata biyu fya\u0257e tare da cin zarafin wata daban.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Lamarin da ake zargi ya faru ne a tsakanin shekara ta 2021 zuwa 2022 lokacin da yake taka leda a Arsenal.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Daga cikin hukunce-hukuncen da kotun ta yanke masa, ta hana Partey yi wa kowace daga cikin matan magana, sannan dole ya sanar da \u01b4ansanda idan zai canja gida ko zai yi tafiya \u0199asar waje.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai shekara 32 ya ce ya amince da hukuncin da kotun ta yanke.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Partey zai sake gurfana a gaban wata kotu a Ingila ranar 2 ga watan Satumba kan wannan zargin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai Rahoto<\/p>\n<p>Nura Abubakar Musa<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>\u0198ungiyar \u0199wallon \u0199afa ta Kasa Super Eagles wacce ta \u0199unshi zallan yan wasan da ke taka leda a Najeriya, tayi rashin nasara a wasan ta na farko na gasar cin kofin tamaula na \u0199asashen nahiyar Afrika a hannun takwararta na \u0199asar Senegal da ci daya da nema. &nbsp; Manazarta al&#8217;amurra wasan \u0199wallon \u0199afa na kallon [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":4984,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-4983","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4983","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4983"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4983\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4985,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4983\/revisions\/4985"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4984"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4983"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4983"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4983"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}