{"id":4900,"date":"2025-07-28T09:47:53","date_gmt":"2025-07-28T09:47:53","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4900"},"modified":"2025-07-28T09:47:53","modified_gmt":"2025-07-28T09:47:53","slug":"dakarun-hamas-sun-kaiwa-sojojin-israel-jeran-hare-hare-a-yankin-gaza","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4900","title":{"rendered":"Dakarun Hamas Sun Kaiwa Sojojin Israel Jeran Hare-hare a Yankin Gaza"},"content":{"rendered":"<p>Majiyar At-tajdid News ta yankin gabas ta tsakiya ta tabbatar da wasu rahotanni da suke nuni da irin hare-haren da aka kaiwa sojojin haramtacciyar kasar Isra&#8217;ila da ke yankin sahayun<\/p>\n<p>Wanna farmaki ya zone a daidai lokacin da duniya ke Cigaba da yin tofin Allahtsine ga takunkumin Yunwa da Israel tare da hadin guaiwar Amuruka suka sanyawa yankin Gaza.<\/p>\n<p>Dakarun na Qassem sun kai haring kwanton bauna akan ayarin motocin dakon kayan aikin soja da na manfetur wadda hakan ya yi sanadiyyar konewar motocin tare da mutanen fake ciki.<\/p>\n<p>Bayan haka mayakan mujahidin sun auka wa wani jirgin ruwan yahudawan sahyoniya na uku da makami mai linzami mai suna &#8220;Al-Yassin 105&#8221; a yankin Abasan Al-Kabira da ke gabashin birnin Khan Yunus a kudancin zirin Gaza. Rahotan sun bayyana yadda aka ringa binne motocin da kuma kashe wutar da jirage masu saukar ungulu na sauka domin kwashe wadanda suka Sami raunuka.<\/p>\n<p>A wani hari da dakarun Qassam tare da hadin gwiwa da dakarun Al-Quds Brigades sun kai samame wajan aikawa da sakonni na &#8216;yan kama wuri zauna inda suka rusa wurin da ke birnin Khan Yunis da ke kudancin zirin Gaza ta hanyar yin amfani da wasu harsasai.<\/p>\n<p>A wani rahoto da majiyar At-tajdid News ta samu daga yankin gabas ta tsakiya dakarun Al-Qassam Brigades sun kai hari kan wani jirgin yakin Isra\u2019ila da ke dauke da nakiya masu yawa a yankin Abasan al-Kabira da ke gabashin Khan Yunis a kudancin zirin Gaza.<\/p>\n<p>Dakarun Qassam sun fitar da rahoton akan wani hari da suka kai kan tankar Merkava da makami mai linzami a gabashin Jabalia na arewacin zirin Gaza.<\/p>\n<p>Mai rahoto;<br \/>\nM.B.S.Gama.<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Majiyar At-tajdid News ta yankin gabas ta tsakiya ta tabbatar da wasu rahotanni da suke nuni da irin hare-haren da aka kaiwa sojojin haramtacciyar kasar Isra&#8217;ila da ke yankin sahayun Wanna farmaki ya zone a daidai lokacin da duniya ke Cigaba da yin tofin Allahtsine ga takunkumin Yunwa da Israel tare da hadin guaiwar Amuruka [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":4901,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-4900","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4900","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4900"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4900\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4902,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4900\/revisions\/4902"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4901"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4900"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4900"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4900"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}