{"id":4893,"date":"2025-07-25T07:34:59","date_gmt":"2025-07-25T07:34:59","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4893"},"modified":"2025-07-25T07:34:59","modified_gmt":"2025-07-25T07:34:59","slug":"takunkumin-yunwa-al-jazeera-ta-nemi-duniya-ta-kaiwa-yanjarida-dauki-a-gaza","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4893","title":{"rendered":"Takunkumin Yunwa: AL-JAZEERA Ta Nemi Duniya Ta Kaiwa Yanjarida Dauki A Gaza"},"content":{"rendered":"<p>Kamfanin yada labarai na Al-Jazeera ya yi Kira ga Yanjarida, da lauyoyi, da sauran hukumomin kare hakkin Dan&#8221;Adam na Duniya da su kaiwa &#8220;Yanjaridar Gaza dauki sakamakon yunwa da Kisan gillar da suke fuskanta da .<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Yanayin da suke ciki ya biyo bayan Kisan kiyashi, da takunkumin Yunwa da Israila ta kakabawa yankin wadda ya shafe watan 21.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kamfanin ya nuna damuwarsa Kan yanayin da Yan&#8221;jarida da sauran mutanen wanna yaki ke ciki, ya kuma bayyana cewa tarihi ba zai yafe ma duk mutumn da ke raye a Yanzu ba idan aka gaza yin aiki don kawao karshen wanna taaddancin da ke faruwa ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kamfanin ya yabawa sadaukarwar da Yanjarida ke yi a Gaza, wadda izuwa Yanzu dayawa an kashe su wasu kuma an jikkatasu, Amma sauran na cigaba da rike amanar aikin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cewar wani babbaban Jami&#8221;i maikula da sashin fusahar AI, Mustafa Saoug I dan ba a tashi state an dauki kwakkwaran mataki ba to nan gaba kadan za&#8221;a rasa wadanda zasu bada labarin mummunan halin da ake ciki a yankin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kasar Israila ta kaddamar da yaki a yankin na Gaza wadda izuwa Yanzu da kashe Sama da mutum 60,000 mafi yawa Mata da kananan yara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Haka kuma ta sanyawa yankin takunkumin Yunwa ta hanyar ana shigar da kayan abinvi da na again jinkai cikin yankin na Gaza.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mairahoto<\/p>\n<p>Muhammad Garba<\/p>\n<p>At&#8217;tajdid News<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kamfanin yada labarai na Al-Jazeera ya yi Kira ga Yanjarida, da lauyoyi, da sauran hukumomin kare hakkin Dan&#8221;Adam na Duniya da su kaiwa &#8220;Yanjaridar Gaza dauki sakamakon yunwa da Kisan gillar da suke fuskanta da . &nbsp; Yanayin da suke ciki ya biyo bayan Kisan kiyashi, da takunkumin Yunwa da Israila ta kakabawa yankin wadda [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":4894,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60,59],"tags":[],"class_list":["post-4893","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","category-international-news","category-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4893","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4893"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4893\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4895,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4893\/revisions\/4895"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4894"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4893"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4893"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4893"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}