{"id":4715,"date":"2025-05-28T11:24:26","date_gmt":"2025-05-28T11:24:26","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4715"},"modified":"2025-05-28T11:24:26","modified_gmt":"2025-05-28T11:24:26","slug":"gwamnatin-kano-za-ta-sabunta-masallacin-da-aka-kona-masallata-23-a-kan-n150m","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4715","title":{"rendered":"Gwamnatin Kano za ta sabunta masallacin da aka kona masallata 23 a kan N150m"},"content":{"rendered":"<p>Gwamnatin Kano za ta sabunta masallacin da aka kona masallata 23 a kan N150m<\/p>\n<p>Aikin sabunta masallacin ya kunshi gina makarantar Islamiyya tare da ofis da bandaki da kuma rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana tare da tankin\u2026<\/p>\n<p>Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kashe Naira miliyan dari da hamsin da \u0257aya da dubu dari takwas da sittin da uku (N151,863,895.97) domin sake gina wani masallaci da wani matashi ya cinna wa wuta a yayin da jama\u2019a ke tsaka da sallar Asuba a cikin jam\u2019i a Tiga Gadan da ke Karamar Hukumar Gezawa, a watan Mayun bara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Aikin sabunta masallacin ya kunshi gina makarantar Islamiyya tare da ofis da bandaki da kuma rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana tare da tankin ruwa na sama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Wayya, ya sanar amincewar sake gina masallacin ya biyo bayan alkawarin da Gwamna Abba Kabir ya yi a lokacin da ya ziyarci wurin da abin ya faru.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya yi kira ga mutanen kauyen Gadan da su saka wannan karimci ta hanyar bayar da goyon bayan da ake bukata don tabbatar da nasarar kammala aikin, da kuma samar da kariya ga sabbin gine-ginen.<\/p>\n<p>A ranar Litinin ne Babbar Kotun Musukunci ta yanke wa Shafi\u2019u Abubakar hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kona masallacin, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane 23.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai rahoto<\/p>\n<p>Mustapha Garba Usman<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gwamnatin Kano za ta sabunta masallacin da aka kona masallata 23 a kan N150m Aikin sabunta masallacin ya kunshi gina makarantar Islamiyya tare da ofis da bandaki da kuma rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana tare da tankin\u2026 Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kashe Naira miliyan dari da hamsin da \u0257aya da dubu [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":4712,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-4715","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4715","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4715"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4715\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4716,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4715\/revisions\/4716"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4712"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4715"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4715"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4715"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}