{"id":4705,"date":"2025-05-28T11:15:21","date_gmt":"2025-05-28T11:15:21","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4705"},"modified":"2025-05-28T11:15:21","modified_gmt":"2025-05-28T11:15:21","slug":"turkiyya-ce-ta-11-a-duniya-wurin-fitar-da-kayayyakin-tsaro-erdogan","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4705","title":{"rendered":"Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro \u2014 Erdogan"},"content":{"rendered":"<p>Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro \u2014 Erdogan<\/p>\n<p>\u0198asar ce kan gaba wajen \u0199era jirage marasa matu\u0199a a duniya, kamar yadda Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana a wurin babban taron Jam\u2019iyyar AK karo na 8 a Ankara<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kasar na dab da samun babban sauyi da ci gaban tattalin arziki mai ban sha&#8217;awa, in ji shi, inda ya kara da cewa &#8220;abubuwan ci gaba a yankinmu za su gaggauta wannan tsarin,&#8221; in ji Erdogan. \/ Hoto: AA<\/p>\n<p>Turkiyya ta zama jagora a duniya wurin \u0199era jirage marasa matu\u0199a haka kuma ita ce ta 11 wurin fitar da kayayyakin tsaro a duniya, kamar yadda shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana, Ya bayyana haka ne a wurin babban taron Jam\u2019iyyar AK karo na 8 a Ankara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kasar na dab da samun babban sauyi da ci gaban tattalin arziki mai ban sha&#8217;awa, in ji shi, inda ya kara da cewa &#8220;abubuwan ci gaba a yankinmu za su gaggauta wannan tsarin.\u201d<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Erdogan ya ce gwamnati ta shirya wani shirin kawo sauyi ga &#8220;karni na Turkiyya,&#8221; wanda ya bayyana a matsayin &#8220;mai fa\u0257i&#8221;, wanda zai &#8220;samar da ci gaban kasarmu da \u0199aruwar abubuwan da ake samarwa.&#8221;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Turkiyya na dab da kawar da ta\u2019addanci<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Erdogan ya kuma bayyana fatansa na ganin cewa, Turkiyya da yankinta na dab da kawar da ta&#8217;addanci, inda ya yi kira da a hada kai a tsakanin Turkawa, Kurdawa, da Larabawa domin kawar da dakarun da suka haddasa tashin hankali shekaru da dama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8220;Insha Allahu, kwanakin da aka shafe ana fama da ta\u2019addanci, tashin hankali, da amfani da makamai za su kau daga kasarmu da yankinmu gaba daya.&#8221;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8220;Za mu hadu a matsayin Turkawa, Kurdawa da Larabawa, mu rusa bangon ta&#8217;addancin da ya addabi mu da \u2018ya\u2019yanmu fiye da shekara 40.\u201d<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai rahoto<\/p>\n<p>Mustapha Garba Usman<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro \u2014 Erdogan \u0198asar ce kan gaba wajen \u0199era jirage marasa matu\u0199a a duniya, kamar yadda Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana a wurin babban taron Jam\u2019iyyar AK karo na 8 a Ankara &nbsp; Kasar na dab da samun babban sauyi da ci gaban [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":4706,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-4705","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4705","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4705"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4705\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4707,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4705\/revisions\/4707"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4706"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4705"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4705"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4705"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}