{"id":4699,"date":"2025-05-28T11:11:51","date_gmt":"2025-05-28T11:11:51","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4699"},"modified":"2025-05-28T11:11:51","modified_gmt":"2025-05-28T11:11:51","slug":"kotu-ta-ci-su-el-rufai-tarar-miliyan-900","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4699","title":{"rendered":"Kotu ta ci su El-Rufa\u2019i tarar miliyan 900"},"content":{"rendered":"<p>Kotu ta ci su El-Rufa\u2019i tarar miliyan 900<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2025\/05\/IMG-20250528-WA0006.jpg\"><img loading=\"lazy\" loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"aligncenter size-medium wp-image-4700\" src=\"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2025\/05\/IMG-20250528-WA0006-300x169.jpg\" alt=\"\" width=\"300\" height=\"169\" srcset=\"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2025\/05\/IMG-20250528-WA0006-300x169.jpg 300w, https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2025\/05\/IMG-20250528-WA0006-1024x576.jpg 1024w, https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2025\/05\/IMG-20250528-WA0006-768x432.jpg 768w, https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2025\/05\/IMG-20250528-WA0006-860x483.jpg 860w, https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2025\/05\/IMG-20250528-WA0006.jpg 1080w\" sizes=\"auto, (max-width: 300px) 100vw, 300px\" \/><\/a><br \/>\nBabbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna ta ci tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa\u2019i da wasu mutum biyar tarar Naira miliyan 900.<\/p>\n<p>Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna a ranar Talata ta ci tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa\u2019i da karin wasu mutum biyar tarar Naira miliyan 900.<\/p>\n<p>Kotun dai ta ci tarar tsohon Gwamnan kan laifin kamawa tare da tsare dattawan kabilar Adara da ke jihar a shekara ta 2019.<\/p>\n<p>Da take zartar da hukuncin a ranar Talata, Alkalin kotun, Mai Shari\u2019a Hauwa\u2019u Buhari, ta amince da bukatar Awemi Dio Maisamari da Karin wasu dattawan kabilar ta Adara su takwas wadanda aka kama bayan kisan basarakensu, Dr Raphael Maiwada Galadima.<\/p>\n<p>Kotu ta ci su El-Rufa\u2019i tarar miliyan 900<br \/>\nBabbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna ta ci tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa\u2019i da wasu mutum biyar tarar Naira miliyan 900.<\/p>\n<p>Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna a ranar Talata ta ci tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa\u2019i da karin wasu mutum biyar tarar Naira miliyan 900.<\/p>\n<p>Kotun dai ta ci tarar tsohon Gwamnan kan laifin kamawa tare da tsare dattawan kabilar Adara da ke jihar a shekara ta 2019.<\/p>\n<p>Da take zartar da hukuncin a ranar Talata, Alkalin kotun, Mai Shari\u2019a Hauwa\u2019u Buhari, ta amince da bukatar Awemi Dio Maisamari da Karin wasu dattawan kabilar ta Adara su takwas wadanda aka kama bayan kisan basarakensu, Dr Raphael Maiwada Galadima.<\/p>\n<p>Kotun dai ta yi fatali da da\u2019awar wadanda ake kara kan cewa ba ta da hurumin sauraron karar, inda duk da haka ta yanke hukuncin.<\/p>\n<p>An dai gurfanar da El-Rufa\u2019i ne a kashin kansa ba a matsayin Gwamna ba, inda kotun ta ce ta same shi da laifi kan bayar da umarnin yin kamen.<\/p>\n<p>Lauyar masu shigar da karar, Gloria Mabeiam Ballason Esq, ta bayyana hukuncin a matsayin wani babbar nasara kan masu amfani da kujerar mulkin ta hanyar da ba ta dace ba.<\/p>\n<p>An dai kama tare da tsare dattawan na kabilar Adara ne a shakara ta 2019 yayin wani taro da El-Rufa\u2019i ya gayyace su a shekara ta 2019, jim kadan bayan sacewa da kuma kisan da aka yi wa basaraken.<\/p>\n<p>A yayin taron, rahotanni sun ce El-Rufa\u2019i y aba jami\u2019an tsaro umarnin kama Maisamari, wanda shi ne shugaban Kungiyar Ci Gaban Adara, inda ya bayyana shi a matsayin barazanar tsaro a yankin Kajuru.<\/p>\n<p>Dattawan da aka kama dai sun hada da tsohon Kwamishina kuma tsohon jami\u2019in dan sanda, inda aka tsare su har na tsawon watanni, kafin daga bisani babban lauyan gwamnati ya bayar da umarnin sakin su tun da ba a tuhume su a kotu ba.<\/p>\n<p>To sai dai lauyoyin wadanda ake kara sun ki su ce uffan a kan hukuncin kotun.<\/p>\n<p>Mai rahoto<br \/>\nMustapha Garba Usman<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kotu ta ci su El-Rufa\u2019i tarar miliyan 900 Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna ta ci tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa\u2019i da wasu mutum biyar tarar Naira miliyan 900. Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna a ranar Talata ta ci tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa\u2019i da karin wasu mutum [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":0,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-4699","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","6":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4699","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4699"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4699\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4701,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4699\/revisions\/4701"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4699"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4699"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4699"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}