{"id":4612,"date":"2025-05-23T18:33:24","date_gmt":"2025-05-23T18:33:24","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4612"},"modified":"2025-05-23T18:33:24","modified_gmt":"2025-05-23T18:33:24","slug":"rundunar-rsf-ta-sudan-da-%c6%99awayenta-sun-%c6%99ulla-yarjejeniya-domin-kafa-gwamnatin-adawa-a-%c6%99asar","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4612","title":{"rendered":"Rundunar RSF ta Sudan da \u0199awayenta sun \u0199ulla yarjejeniya domin kafa gwamnatin adawa a \u0199asar"},"content":{"rendered":"<p>Rundunar RSF ta Sudan da \u0199awayenta sun \u0199ulla yarjejeniya domin kafa gwamnatin adawa a \u0199asar<\/p>\n<p>Daga cikin wa\u0257anda suka saka hannun akwai \u0253angaren Jam\u2019iyyar Sudan Peopl\u2019es Liberation Movement-North (SPLM-N) \u0199ar\u0199ashin jagorancin al-Hilu da ke da iko da kudancin Jihar Kordofan da Blue Nile.<\/p>\n<p>Yarjejeniyar wadda aka saka wa hannu da kamfanin dillancin labaran AFP ya samu gani ta yi kira ga a samar da gwamnatin dimokura\u0257iyya mai \u2018yanci da adalci ba tare da nuna bambancin addini ko \u0199abila ko yanki ba. \/ Hoto: AA<\/p>\n<p>Rundunar RSF ta Sudan tare da ha\u0257in gwiwar wasu \u0199ungiyoyi na siyasa da masu \u0257auke da makamai sun \u0199ulla wata yarjejeniya domin kafa gwamnatin adawa a \u0199asar da ke fama da rikici, kamar yadda wasu majiyoyi suka tabbatar a ranar Lahadi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cAn kammala,\u201d kamar yadda majiya da ke kusa da wa\u0257anda suka sa hannu kan yarjejeniyar wadda aka yi a Nairobi ta bayyana wa kamfanin dillancin labarai na AFP.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Matakin dai ya zo ne bayan shafe kusan shekaru biyu RSF \u0257in na gwabza kazamin yaki da sojojin \u0199asar, lamarin da ya yi sanadiyyar korar mutane fiye da miliyan 12 tare da haifar da abin da Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana rikicin da ya fi haddasa yunwa da raba mutane da muhallansu a tarihi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Daga cikin wa\u0257anda suka saka hannun akwai \u0253angaren Jam\u2019iyyar Sudan Peopl\u2019es Liberation Movement-North (SPLM-N) \u0199ar\u0199ashin jagorancin al-Hilu da ke da iko da kudancin Jihar Kordofan da Blue Nile.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Abdel Rahim Dagali wanda \u0199ane ne kuma mataimakin kwamandan RSF Mohamed Hamdan Dagalo \u2013 shi ma ya saka hannu duk da bai halarci wurin ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Yarjejeniyar wadda aka saka wa hannu da kamfanin dillancin labaran AFP ya samu gani ta yi kira ga a samar da gwamnatin dimokura\u0257iyya mai \u2018yanci da adalci ba tare da nuna bambancin addini ko \u0199abila ko yanki ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai rahoto<\/p>\n<p>Mustapha Garba Usman<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Rundunar RSF ta Sudan da \u0199awayenta sun \u0199ulla yarjejeniya domin kafa gwamnatin adawa a \u0199asar Daga cikin wa\u0257anda suka saka hannun akwai \u0253angaren Jam\u2019iyyar Sudan Peopl\u2019es Liberation Movement-North (SPLM-N) \u0199ar\u0199ashin jagorancin al-Hilu da ke da iko da kudancin Jihar Kordofan da Blue Nile. Yarjejeniyar wadda aka saka wa hannu da kamfanin dillancin labaran AFP ya [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":4613,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-4612","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4612","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4612"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4612\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4614,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4612\/revisions\/4614"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4613"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4612"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4612"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4612"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}