{"id":4551,"date":"2025-05-17T21:42:20","date_gmt":"2025-05-17T21:42:20","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4551"},"modified":"2025-05-17T21:42:20","modified_gmt":"2025-05-17T21:42:20","slug":"gwamnatin-kano-ta-haramta-bikin-%c6%99auyawa-day-da-soke-lasisin-gidajen-bukukuwa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4551","title":{"rendered":"Gwamnatin Kano ta haramta bikin &#8216;\u0199auyawa day&#8217; da soke lasisin gidajen bukukuwa"},"content":{"rendered":"<p>Gwamnatin Kano ta haramta bikin &#8216;\u0199auyawa day&#8217; da soke lasisin gidajen bukukuwa<\/p>\n<p>Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Abba El-Mustapha ya ce sun samu \u0199orafi daga jama\u2019ar gari da malamai da \u2018yan kasuwa wanda hakan ya sa aka haramta wannan biki.<br \/>\nShugaban hukumar kuma ya garga\u0257i masu \u0257ora abubuwa a kafafen sada zumunta inda ya ce dokar ta ba su damar sa ido kan abubuwan da jama\u2019a ke \u0257orawa musamman na nisha\u0257i. \/ Others<br \/>\n5 awanni baya<br \/>\nHukumar tace fina-finai da dab\u2019i ta Jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta haramta bikin \u0199auyawa day da kuma soke lasisin duk wani gidan gudanar da bukukuwa ko kuma event center a jihar.<\/p>\n<p>Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Abba El-Mustapha ne ya sanar da hakan a yayin wani taron manema labarai a ranar Asabar.<\/p>\n<p>Wannan na zuwa ne a yayin da mutane da dama ke \u0199orafi a shafukan sada zumunta game da shiga ta rashin kamala da wasu mata ke yi a lokacin bikin.<\/p>\n<p>Shugaban hukumar ya ce sun samu \u0199orafi daga jama\u2019ar gari da malamai da \u2018yan kasuwa wanda hakan ya sa aka haramta wannan biki.<\/p>\n<p>Ya kuma ce tuni suka yi ha\u0257in gwiwa da jami\u2019an tsaro wa\u0257anda suka ha\u0257a da \u2018yan sanda da hisbah da sauran jami\u2019a domin aiwatar da wannan doka.<\/p>\n<p>Haka kuma Abba El-Mustapha ya bayyana cewa sakamakon gyaran dokar hukumar tace fina-finai da majalisar dokokin ta Kano ta yi wadda gwamnan jihar ya saka wa hannu, sun soke lasisin duk wata event center a jihar inda ya ce ya zama tilas duka irin wa\u0257annan gidaje a Kano su je su sabunta rajistarsu.<\/p>\n<p>Haka kuma ya bayyana cewa sabuwar dokar ta haramta \u0257ora fina-finai a soshiyal media har sai hukumar ta tace su.<\/p>\n<p>Shugaban hukumar kuma ya garga\u0257i masu \u0257ora abubuwa a kafafen sada zumunta inda ya ce dokar ta ba su damar sa ido kan abubuwan da jama\u2019a ke \u0257orawa musamman na nisha\u0257i.<\/p>\n<p>Ya kuma ce a yanzu dokar ta ba su dama su sa ido kan masu gidajen hoto da gidajen buga takardu da masu zane da masu aikin MC a gidajen biki da kuma masu wasanni a kan titi.<\/p>\n<p>Mai rahoto<br \/>\nMustapha Garba Usman<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gwamnatin Kano ta haramta bikin &#8216;\u0199auyawa day&#8217; da soke lasisin gidajen bukukuwa Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Abba El-Mustapha ya ce sun samu \u0199orafi daga jama\u2019ar gari da malamai da \u2018yan kasuwa wanda hakan ya sa aka haramta wannan biki. Shugaban hukumar kuma ya garga\u0257i masu \u0257ora abubuwa a kafafen sada zumunta inda ya [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":4552,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-4551","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4551","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4551"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4551\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4553,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4551\/revisions\/4553"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4552"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4551"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4551"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4551"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}