{"id":4410,"date":"2025-05-14T17:12:26","date_gmt":"2025-05-14T17:12:26","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4410"},"modified":"2025-05-14T17:12:26","modified_gmt":"2025-05-14T17:12:26","slug":"kasar-syria-ta-shaki-iskar-yanci-daga-kasar-amurka","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=4410","title":{"rendered":"Kasar Syria ta Shaki Iskar &#8216;Yanci Daga Kasar Amurka\u00a0"},"content":{"rendered":"<p>Kasar Syria ta Shaki Iskar &#8216;Yanci Daga Kasar Amurka<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, da Shugaban Amurka Donald Trump, da Yariman Saudiyya Mai Jiran Gado Mohammed bin Salman da Shugaban Syria Ahmed Alsharaa sun yi wata ganawa ta yanar gizo, in ji kamfanin dillancin labarai na Anadolu a safiyar Laraba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shugaban Turkiyya ya ce matakin shugaban Amurka na janye takunkuman da aka saka wa Syria na da muhimmanci a tarihi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A Riyadh, a ziyarar aiki ta farko da ya kai \u0199asar wajen tun bayan dawo wa mulki a karo na biyu, ya zama shugaban kasar Amurka na farko da ya gana da shugaban kasar Syria.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shugabannin biyu sun yi ganawa kafin babban taron shugabannin kasashen Yankin Tekun Fasha a Saudiyya a yayin ziyarar Trump a yankin, kamar yadda wani jami\u2019in Fadar White House ya bayyana.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Babu wani shugaban Amurka da ya gana da shugaban Siriya tun bayan Bill Clinton da ya gana da Hafez Al Assad, mahaifin Bashar Al Assad a Geneva a shekarar 2000.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A ranar Talata Trump ya sanar da cewa zai janye \u201cmunanan\u201d takunkuman da aka saka wa Siriya a zamanin Assad wa\u0257anda ke karya tattalin arziki.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Matakin amsa ne ga kiran da \u0199awayen Alsharaa Turkiyya da Saudiyya suka yi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Isra\u2019ila ta nuna rashin amincewar ta ga janye takunkuman, amma a ranar Talata Trump ya ce bin Salman da Erdogan ne suka \u0199arfafa masa gwiwar janye takunkuman.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Trump ya ce \u2018lokacin shanawar Syria\u2019 ne yanzu kuma sau\u0199a\u0199a mata takunkuman zai ba su damar ha\u0253aka.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u2018Yan Siriya sun yi murnar samun wannan labarin, inda maza, mata da yara da yawa suka taru a dandalin Umayyad na Damascus.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ma\u2019aikatar Harkokin Wajen Siriya ta bayyana matakin na Trump da \u201cGaba mai muhimmanci\u201d da zai taimaka wajen dawo da kwanciyar hankali da lumana<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ziyarar Trump a Gabas ta Tsakiya<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Rana ta farko ta ziyarar Trump a Gabas ta Tsakiya ta samu muhimman bukukuwa inda Saudiyya ta sha alwashin zuba jarin dala biliyan 600 a Amurka a kuma sayen makamai na dala biliyan 142 daga Amurkan.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Daga baya a ranar Laraba Trump ya wuce zuwa babban birnin Qatar Doha, domin ganawa da Sarki Tamim bin Hamd AlThani da sauran jami\u2019an gwamnati.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Qatar, babbar \u0199awar Amurka, ana sa ran za ta sanar da zuba jarin biliyoyin daloli a Amurka.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Bayan ziyartar Qatar, Trump zai wuce Abu Dhabi, inda zai gana da shugabannin Ha\u0257a\u0257\u0257iyar Daular Larabawa a ranar Alhamis.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Daga nan ne zai koma gida Washington a ranar Juma\u2019a, amma ya ce akwai yiwuwar ya bi ta Turkiyya don halartar ganawar da Shugaban Rasha Vladimir Putin zai yi da Shugaban Ukraine Vladimri Zelensky a Istanbul.TRT Hausa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai rahoto;<\/p>\n<p>M.B.S.Gama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kasar Syria ta Shaki Iskar &#8216;Yanci Daga Kasar Amurka &nbsp; &nbsp; &nbsp; Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, da Shugaban Amurka Donald Trump, da Yariman Saudiyya Mai Jiran Gado Mohammed bin Salman da Shugaban Syria Ahmed Alsharaa sun yi wata ganawa ta yanar gizo, in ji kamfanin dillancin labarai na Anadolu a safiyar Laraba. &nbsp; Shugaban [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":4411,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-4410","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4410","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4410"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4410\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4412,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4410\/revisions\/4412"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4411"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4410"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4410"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4410"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}