{"id":3930,"date":"2024-12-02T20:19:06","date_gmt":"2024-12-02T20:19:06","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3930"},"modified":"2024-12-02T20:20:04","modified_gmt":"2024-12-02T20:20:04","slug":"wareness-for-human-right-and-charity-foundation-ta-bayar-da-kyautar-jini-leda-150-ga-asibitin-murtala-na-kano","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3930","title":{"rendered":"Wareness For Human Right And Charity Foundation ta Bayar da Kyautar Jini Leda 150 ga Asibitin Murtala na Kano"},"content":{"rendered":"<p>Kungiyar kare hakkin Dan Adam da tallafawa al\u2019umma wato Awareness for human right and charity foundation wato (AWRCF) a turance ta gudanar da gangamin bayar da kyautar jini ga masu fama da lalurar Sikila a asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake birnin Kano.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Da yake bayyana masudin gangamin a wannan rana shugaban kungiyar na kasa, Kwamaret Auwalu Usman Awareness ya ce sun shirya gangamin ne sakamakon korafin \u0199arancin jini da Mata masu haihuwa da masu lalurar Sikila suke fuskanta a asibitin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201d Dama mun jima muna irin wannan aikin hakan ta sa muka tara mutane yan kungiyar mu da ma wadanda ba yan kungiyar mu ba, domin mu taimakawa bayin Allah da suke shiga cikin mawuyacin hali saboda \u0199aranci jinin siyarwa da kuma wa\u0257anda ma ba su da halin siya\u201d. Kwamaret Auwalu Awareness<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce tallafin jinin da suka bayar har kimanin leda dari da hamsin 150 ya kebanta ne kawai ga masu ciwon sikla da yara da kuma mata masu juna biyu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Al\u2019umma da dama ne dai suka halarci taron gangamin bayar da jini kyautar wadanda suka hadar da yan Kungiyar da wadanda ba \u2018yan Kungiyar ba, duk domin tallafawa masu karamin karfi dake cikin al\u2019umma.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Commarade Auwal Usman ya shaidawa Kadaura24 cewa aiyukan kungiyar ta sun sun hadar da aiyukan jin kai da wayar da kan al\u2019umma da kuma kare hakkin bil\u2019adam.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wasu daga cikin wadanda suka ba da tallafin jinin sun bayyana cewa sun bayar da jini kyauta ne domi domin marasa karfi cikin majinyata su amfana soboda Allah. KADAURA 24.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai rahoto;<\/p>\n<p>Balarabe Kumbotso.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kungiyar kare hakkin Dan Adam da tallafawa al\u2019umma wato Awareness for human right and charity foundation wato (AWRCF) a turance ta gudanar da gangamin bayar da kyautar jini ga masu fama da lalurar Sikila a asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake birnin Kano. &nbsp; Da yake bayyana masudin gangamin a wannan rana shugaban kungiyar na [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3931,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3930","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3930","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3930"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3930\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3932,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3930\/revisions\/3932"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3931"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3930"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3930"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3930"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}