{"id":3804,"date":"2024-11-20T15:10:11","date_gmt":"2024-11-20T15:10:11","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3804"},"modified":"2024-11-20T15:10:11","modified_gmt":"2024-11-20T15:10:11","slug":"sarkin-musulmi-ya-bayyana-dalilin-da-ya-sa-ake-ganin-kamar-sarakuna-na-tsoron-gwamnoni","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3804","title":{"rendered":"Sarkin Musulmi ya Bayyana Dalilin da ya sa Ake Ganin Kamar Sarakuna na Tsoron Gwamnoni"},"content":{"rendered":"<p>Sarkin Musulmi, Sa\u2019ad Muhammad Abubakar II, ya musanta maganar da ke cewa sarakunan gargajiya na tsoron gwamnonin jihohi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa sarakunan gargajiya sun da\u0257e suna mulki tun kafin samun \u2019yancin kai a Najeriya, kuma suna da cikakkiyar fahimta game da \u0199asa sama da gwamnonin jihohi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sarkin, ya yi wannan bayani ne a taron tattaunawa kan ci gaban matasan Arewacin Najeriya, wanda Gidauniyar Tunawa da Sir Ahmadu Bello ta shirya, a Abuja ranar Talata.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya mayar da martani ne, game da kalaman tsohon Gwamnan Jihar Neja, Babangida Aliyu, wanda ya ce sarakunan gargajiya suna tsoron gwamnonin jihohi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sarkin Musulmi ya ce, \u201cNa ji wasu suna cewa sarakunan gargajiya suna tsoron gwamnonin jihohi. Wannan ba gaskiya ba ne.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cSarakunan gargajiya kawai suna mutunta kansu da kuma mutunta gwamnonin, wa\u0257anda ke da iko a jihohinsu. Ba wai tsoro ba ne.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cIdan wani abu ya faru, muna barinsa ga Allah Mai iko a kan komai. Muna kar\u0253ar duk wani sauyi da ya zo.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cKafin a samu gwamnonin jihohi, sarakunan gargajiya sun riga sun fara mulki a wuraren da suka zama Najeriya tun daga 1914, kafin samun \u2019yancin kai a 1960.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cA matsayinmu na shugabannin gargajiya, muna da kusanci sosai da al\u2019ummarmu saboda mun san bu\u0199atunsu, kuma muna tare da su duk lokacin da wani abu ya faru.\u201d KADAURA24.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai rahoto.<\/p>\n<p>Balarabe.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Sarkin Musulmi, Sa\u2019ad Muhammad Abubakar II, ya musanta maganar da ke cewa sarakunan gargajiya na tsoron gwamnonin jihohi. &nbsp; Ya bayyana cewa sarakunan gargajiya sun da\u0257e suna mulki tun kafin samun \u2019yancin kai a Najeriya, kuma suna da cikakkiyar fahimta game da \u0199asa sama da gwamnonin jihohi. &nbsp; Sarkin, ya yi wannan bayani ne a [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3805,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3804","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3804","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3804"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3804\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3806,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3804\/revisions\/3806"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3805"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3804"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3804"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3804"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}