{"id":3777,"date":"2024-11-19T13:42:02","date_gmt":"2024-11-19T13:42:02","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3777"},"modified":"2024-11-19T13:42:02","modified_gmt":"2024-11-19T13:42:02","slug":"mutum-25-sun-rasu-bayan-bullar-sabuwar-annoba-a-jahar-sokoto","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3777","title":{"rendered":"Mutum 25 Sun Rasu Bayan Bullar Sabuwar Annoba a Jahar Sokoto"},"content":{"rendered":"<p>Kwamishinar Lafiya ta Jiha Sakkwato, Hajiya Asabe Balarabe ta bayyana cewa mutum 1, 160 ne annobar ta sama, amma 25 daga cikinsu sun rasu,<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wata sabuwar annoba das ta bula a Sakkwato ta yi sanadin rasuwar mutane 25 tare da kwantar da wasu da dama a asibiti.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamishinar Lafiya ta Jiha Sakkwato, Hajiya Asabe Balarabe ta bayyana cewa mutum 1, 160 ne annobar ta sama, inda 25 suka suka rasu, wasu 15 suna asibiti.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wata sabuwar annoba das ta bula a Sakkwato ta yi sanadin rasuwar mutane 25 tare da kwantar da wasu da dama a asibiti.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamishinar Lafiya ta Jiha Sakkwato, Hajiya Asabe Balarabe ta bayyana cewa mutum 1, 160 ne annobar ta sama, inda 25 suka suka rasu, wasu 15 suna asibiti.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamishiniyar ta kara da cewa lamarin ya faru ne a kananan hukumomi uku, Sakkwato ta Arewa da Silame da Kware.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Dan majalisa mai wakiltar Sakkwato ta Arewa ta Xaya a majalisar dokokin jiha, Buhari Haliru ya ce, ce annobar ta kashe mutum 7, wasu 95 kuma an kwantar da su a Koyarwa ta Jami\u2019ar Usman Danfodiyo da Babbar Asibiti Kwararru ta Jihar Sakkwato da kuma karamin asibitin unguwar Bazza da ke Kofar Rini.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamnati ta tura karin ma\u2019aikatan lafiya a wuraren zaman da cutar ta bulla. A Kuma bibiyi silar bullar cutar don daukar mataki,\u201din ji shi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A unguwar Gidadawa a Karamar Hukumar Sakkwato ta Arewa da aka samu bullar cutar, wani mazauni unguwar ya shaida wa wakilinmu cewa \u201cbabu wanda ya san dalilin bullar cutar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cAmma ana zargi ruwan famfo ne ya haddasa lamarin, abin da ya kawo katse ruwa a unguwar gaba daya daga babban layin ruwa na jiha, ana ganin cutar Kwalara ce aka samu.\u201d<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamishinar Lafiya ta Jiha Sakkwato, Hajiya Asabe Balarabe ta shaida wa manema labarai a ranar Litinin cewa ana ci gaba da bincikar wadanda aka samu da cutar don sanin ko Kwalara ce da daukar matakin da yakamata.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cMutanenmu sun yi aiki sosai na ganin cutar ba ta watsu a wasu wurare ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cGwamnatin jiha ba ta yi kasa a guiwa ba nan take ta sayo tare da raba magani a kananan hukumomi 18 don tabbatar da an dakile yaduwar cutar,\u201d a cewar ta.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai Rahoto;<\/p>\n<p>Mujahid Muhammad Tasiu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kwamishinar Lafiya ta Jiha Sakkwato, Hajiya Asabe Balarabe ta bayyana cewa mutum 1, 160 ne annobar ta sama, amma 25 daga cikinsu sun rasu, &nbsp; Wata sabuwar annoba das ta bula a Sakkwato ta yi sanadin rasuwar mutane 25 tare da kwantar da wasu da dama a asibiti. &nbsp; Kwamishinar Lafiya ta Jiha Sakkwato, Hajiya [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3779,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3777","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3777","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3777"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3777\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3778,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3777\/revisions\/3778"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3779"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3777"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3777"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3777"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}