{"id":3759,"date":"2024-11-19T06:26:59","date_gmt":"2024-11-19T06:26:59","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3759"},"modified":"2024-11-19T06:26:59","modified_gmt":"2024-11-19T06:26:59","slug":"%c6%b4anbindiga-sun-cinna-wa-gonaki-wuta-a-jihar-zamfara","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3759","title":{"rendered":"\u01b3anbindiga sun cinna wa gonaki wuta a jihar Zamfara"},"content":{"rendered":"<p>Wasu da ake zargin \u01b4anbindiga ne sun cinna wa gonakin manoma da dama wuta tare da yin garkuwa da mutane da dama a wasu \u0199auyukan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Maharan sun fara kai harin ne a garin Farin Ruwa da ke \u0199aramar hukumar Maru da ke a jihar ta Zamfara, inda suka kone gonakin manoma.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sun kuma kai irin wannan harin a \u0199ayukan Wanke da kuma Zargada inda suka \u0199one amfanin gona.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mazauna yankunan da ke iyaka da jihar Kebbi, sun ce \u01b4anbindigar sun sa sun tafka gagarumar hasarar amfanin gonar da suka noma da ya hada da masara da auduga, da wake da sauran su.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Maharan sun zo ne gungu-gungu tare da cinna wa gonakin masara da wake da dawa wuta, abin da kuma ya haifar da hasara mai \u0257imbin yawa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sun kuma yi awon gaba da dimbin mutane inda suka \u0199ona gonaki da dama, kamar yadda wasu daga cikin manoman da suka tafka asarar suka shaida wa BBC.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8220;Muna cikin \u0199unci da wahala, kodayaushe idan ba a kai farmaki ba to za a kashe, akwai matsala.&#8221;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Rahotani na cewa garuruwan Wanke da Zargada da Dan Godabe na daga cikin wadanda maharan suka addaba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wani da ya nemi a sakaya sunansa saboda dalilan tsaro, ya ce matakin da \u2018yan bindigar suka dauka na kone gonaki da garkuwa da mutane domin neman kudin fansa, ya sa suna ganin kansu tamkar ba \u01b4an Najeriya ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya kuma yi zargin an kyale maharan na cin karensu babu babbaka, kuma babu abin da za su yi face zura ido ga kangin bautar da maharan suka saka su.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8220;Mutum ma bai sani ba sai ya je gonarsa ya iske ta bushe, sai mutum ya iske bala&#8217;in da ya iske sai dai kawai ya yi Kalmar Shahada,&#8221;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sun kuma yi garkuwa da mutum bakwai bayan sun \u0199ona mana gonaki,&#8221; in ji wani mazauni yankin.<\/p>\n<p>Mai Rahoto<\/p>\n<p>Mujahid Muhammad Tasiu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Wasu da ake zargin \u01b4anbindiga ne sun cinna wa gonakin manoma da dama wuta tare da yin garkuwa da mutane da dama a wasu \u0199auyukan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya &nbsp; Maharan sun fara kai harin ne a garin Farin Ruwa da ke \u0199aramar hukumar Maru da ke a jihar ta Zamfara, [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3760,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3759","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3759","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3759"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3759\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3761,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3759\/revisions\/3761"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3760"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3759"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3759"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3759"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}