{"id":3642,"date":"2024-11-10T12:22:55","date_gmt":"2024-11-10T12:22:55","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3642"},"modified":"2024-11-10T12:22:55","modified_gmt":"2024-11-10T12:22:55","slug":"zaftarewar-%c6%99asa-a-kamaru-ta-kashe-a%c6%99alla-mutum-12","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3642","title":{"rendered":"Zaftarewar \u0199asa a Kamaru ta kashe a\u0199alla mutum 12"},"content":{"rendered":"<p>Har yanzu akwai gomman mutane da ba a gansu ba, inda ake ci gaba da neman su, kamar yadda hukumomi a \u0199asar suka tabbatar<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ma&#8217;aikatan bayar da agaji sun gano gawawwaki 12 sakamakon wata zaftarewar \u0199asa da ta faru a yammacin Kamaru, kamar yadda wani jami&#8217;in yanki ya bayyana a ranar Asabar, inda ya \u0199ara da cewa babu tabbacin gano wasu masu rai.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kafar watsa labarai ta \u0199asar CRTV ta ruwaito gwamnan yankin Ouest, Augustine Awa Fonka, yana tofa albarkacin bakinsa dangane da lamarin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8220;A ganinmu, ba mu tunanin akwai yiwuwar a sake gano wani mai rai,&#8221; kamar yadda ya shaida wa kafar watsa labaran.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>An gano gawawwaki 12 daga wurin da lamarin ya faru, mutum na \u0199arshe shi ne a ranar Asabar, in ji shi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ana ci gaba da nema<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Har yanzu akwai gomman mutane da ba a gansu ba, inda ake ci gaba da neman gawawwakinsu, kamar yadda ya \u0199ara da cewa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Zaftarewar \u0199asa biyu ta faru a saman wani tsauni a ranar Talata &#8211; ta biyun a daidai lokacin da ma&#8217;aikatan bayar da agaji ke amfani da manyan kayayyakin aiki domin gyara hanya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u0198asar ta zaftare da manyan motoci uku masu \u0257aukar mutum 20, da motoci masu \u0257aukar mutum biyar da babura da dama, kamar yadda Awa Fonka ya bayyana a sanarwarsa ta baya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Hanyoyin kasar Kamaru suna da hatsarin gaske, inda kusan mutane 3,000 ke mutuwa a kowace shekara a sanadiyyar hadurra, ko kuma sama da mutum 10 daga cikin mazaunan 100,000, a cewar sabbin alkalumman Hukumar Lafiya ta Duniya, da aka buga a shekarar 2023.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai Rahoto<\/p>\n<p>Mujahid Muhammad Tasiu<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Har yanzu akwai gomman mutane da ba a gansu ba, inda ake ci gaba da neman su, kamar yadda hukumomi a \u0199asar suka tabbatar &nbsp; Ma&#8217;aikatan bayar da agaji sun gano gawawwaki 12 sakamakon wata zaftarewar \u0199asa da ta faru a yammacin Kamaru, kamar yadda wani jami&#8217;in yanki ya bayyana a ranar Asabar, inda ya [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3643,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3642","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3642","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3642"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3642\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3644,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3642\/revisions\/3644"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3643"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3642"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3642"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3642"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}