{"id":3594,"date":"2024-11-04T16:39:48","date_gmt":"2024-11-04T16:39:48","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3594"},"modified":"2024-11-04T16:39:48","modified_gmt":"2024-11-04T16:39:48","slug":"gazawar-gwamnonin-arewa-ce-matsalar-da-yaran-da-aka-kama-suka-shiga","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3594","title":{"rendered":"Gazawar gwamnonin arewa ce matsalar da yaran da aka kama suka shiga"},"content":{"rendered":"<p>Al&#8217;umma a fa\u0257in Najeriya na ci gaba da bayyana takaicinsu kan bidiyon yaran da aka gurfanar gaban kotu daga wasu jihohin arewacin \u0199asar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Yaran wa\u0257anda gwamnati ta zarga da cin amanar \u0199asa, sun bayyana a hotuna da bidiyo mabanbanta cikin yanayi na galabaita, ta yadda wasunsu ko tsayuwa ba sa iya yi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Masu ruwa da tsaki da kungiyoyin kare ha\u0199\u0199in \u0257an adam sun yi tir da wannan mataki na kai yara \u0199anana gaban kotu, tare da bayyana shi a matsayin cin zarafinsu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ra&#8217;ayi na bayan nan shi ne wanda gwamnan jihar Baushi Bala Abdul\u0199adir Muhammad ya bayyana wa BBC kan lamarin, wanda ya ce ya samu kiraye-kiraye daga sassa daban na ciki da wajen Najeriya kan lamarin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce &#8220;wannan abu ya bamu tsoro tare da nuna babu tausayi abin ya \u0199azanta gabatar da yara wadanda ba su balaga ba gaban kotu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8221; Mu kuma a matsayinmu na gwamnoni ya nuna mana akwai abin da ya kamata mu yi wanda ba ma yi na kula da yara. Idan aka yi kame ya kamata a ri\u0199a duba yadda yaran da aka kama su ke a gidajen tsaro da sauransu&#8221;.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kamar mafi yawan wadanda suka rigaye shi bayyana ra&#8217;ayinsu, Bala Muhammed ya ce ya sa\u0253awa doka ha\u0257a wa\u0257annan yara da manya a gidajen yari, wanda idan ba a bi a hankali ba, babu abin da hakan zai haifsar sai \u0199arin &#8216;kangara&#8217; ga yaran.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>An tambayi Gwamnan me yasa tun tuni a matsayinsu na jagorori ba su \u0257auki matakin bibiyar wa\u0257annan yara da aka kama ba sai yanzu?.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sai ya ce da farko babu wanda zai amince da tarzoma da fasa dukiyoyin gwamnati, musammam jagororin al&#8217;umma hakan barazana ce.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8220;Sai dai mu ba mu san wa\u0257annan \u0199ananan yaran aka kama ba, sai da hotunansu suka bayyana, wa\u0257ansu ma almajirai ne da ke gaban malamansu, kuma kasan babu \u0199idaya a irin wannan kamen.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai Rahoto<\/p>\n<p>Mujahid Muhammad Tasiu<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Al&#8217;umma a fa\u0257in Najeriya na ci gaba da bayyana takaicinsu kan bidiyon yaran da aka gurfanar gaban kotu daga wasu jihohin arewacin \u0199asar. &nbsp; Yaran wa\u0257anda gwamnati ta zarga da cin amanar \u0199asa, sun bayyana a hotuna da bidiyo mabanbanta cikin yanayi na galabaita, ta yadda wasunsu ko tsayuwa ba sa iya yi. &nbsp; Masu [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3595,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3594","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3594","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3594"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3594\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3596,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3594\/revisions\/3596"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3595"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3594"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3594"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3594"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}