{"id":3505,"date":"2024-10-25T03:19:42","date_gmt":"2024-10-25T03:19:42","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3505"},"modified":"2024-10-25T03:19:42","modified_gmt":"2024-10-25T03:19:42","slug":"an-baiwa-babban-jamiin-binance-gambaryan-izinin-barin-nijeriya-bayan-janye-tuhumar-da-ake-masa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3505","title":{"rendered":"An Baiwa Babban Jami&#8217;in Binance Gambaryan Izinin Barin Nijeriya Bayan Janye Tuhumar da Ake Masa"},"content":{"rendered":"<p>Gwamnatin Nijeriya ta janye \u0199arar da ta shigar ta shugaban kamfanin Binance Tigran Gambaryan kan zargin halatta kudaden haram, domin ba shi damar zuwa asibiti a kasar waje, kamar yadda lauyan gwamnatin ya bayyana a ranar Laraba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gambaryan, wanda Ba\u2019amurke ne, kuma shugaban kamfanin hada-hadar ku\u0257a\u0257e na Binance, yana tsare a Nijeriya tun daga karshen watan Fabrairu kuma ana tuhumarsa da karkatar da sama da dala miliyan 35.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gambaryan da Binance sun musanta zargin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Amma za a ci gaba da shari&#8221;a a kan zarge-zargen \u0199in biyan haraji ta daban da ake yi wa kamfanin Binance, mafi girman kamfanin musayar crypto na duniya. Binance ya kuma musanta wadannan tuhume-tuhumen.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wannan mataki ya biyo bayan bayanan da wani jami\u2019in hukumar gidajen yarin Nijeriya NCoS ya bayar ne, wanda ya bayyana a gaban kotun a ranar \u0199arshe da aka saurari \u0199arar, wadda Gambaryan bai samu zuwa ba saboda rashin lafiyarsa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Daga nan ne aka sake \u0257age zaman shari\u2019ar zuwa yau talata saboda muhimmancin gaggauta shari\u2019ar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A yayin da aka koma sauraron \u0199arar, lauyar EFCC R. U. Adagba ta shaida wa Mai Shari\u2019a Nwite matakin gwamnatin tarayya na janye \u0199arar da ake yi wa jami\u2019in Binance din saboda ta\u0253arbarewar lafiyarsa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ta ce bayanan da suka samu kwanan nan daga jam&#8217;in hukumar gidajen yarin ta hannun ofishin Babban Mai Bai wa Shugaban Kasa Shawara Kan Tsaro ya nuna cewa jikin Gambaryan ya tsananta sosai ta yadda ko tafiya ba ya iya yi sai a kan keken marasa lafiya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Adagba ta kuma ce baya ga rashin lafiya, Gambaryan na bu\u0199atar a yi masa tiyata wadda kuma zai \u0257auki lokaci yana jinya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gwamnatin Nijeriya ta janye \u0199arar da ta shigar ta shugaban kamfanin Binance Tigran Gambaryan kan zargin halatta kudaden haram, domin ba shi damar zuwa asibiti a kasar waje, kamar yadda lauyan gwamnatin ya bayyana a ranar Laraba. &nbsp; Gambaryan, wanda Ba\u2019amurke ne, kuma shugaban kamfanin hada-hadar ku\u0257a\u0257e na Binance, yana tsare a Nijeriya tun daga [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3506,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3505","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3505","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3505"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3505\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3507,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3505\/revisions\/3507"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3506"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3505"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3505"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3505"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}