{"id":3465,"date":"2024-10-21T13:19:14","date_gmt":"2024-10-21T13:19:14","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3465"},"modified":"2024-10-21T13:19:14","modified_gmt":"2024-10-21T13:19:14","slug":"yahudawan-sahyoniyya-na-israila-sun-kashe-mutane-87-a-beit-lahia-na-gaza","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3465","title":{"rendered":"Yahudawan sahyoniyya na Isra&#8217;ila Sun Kashe Mutane 87 a Beit Lahia na Gaza"},"content":{"rendered":"<p>Adadin mutanen da harin Isra&#8217;ila ya kashe a Beit Lahia da ke arewacin Gaza ya kai 87, cewa Ma&#8217;aikatar Lafiya a yankin da Isra&#8217;ila ta mamaye. Sanarwar ma&#8217;aikatar ta ce sama da \u0199arin mutum 40 sun raunata, ciki har da wa\u0257anda ke mawuyacin hali.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Asibitin Kamal Adwan Hospital da ke Beit Lahia ya sha ruwan bama-bamai daga hare-haren dakarun Isra&#8217;ila, wanda ke ci gaba da luguden bam a arewacin Gaza, cewar wani jami&#8217;i a yankin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Hossam Abu Safiya, daraktan asibitin ya tabbatar cikin wata sanarwa, cewa harin Isra&#8217;ila ya lalata tankunan ruwa na asibitin, da babban layin lantarki, wanda ya janyo tsayar da ayyukan kula da lafiya da dama a asibitin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya \u0199ara da cewa, yankin da ke kewaye da asibitin ya sha matsanancin luguden ruwan bama-bamai da \u0253arin wuta tsawon awanni, wanda ya sanya majinyata da jami&#8217;an lafiya cikin babban ha\u0257ari.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Jami&#8217;in na musamman na majalisar \u018ainkin Duniya Tor Wennesland ya yi tir da harin da Isra&#8217;ila ta kai kan garin Beit Lahiya na Gaza, wanda ya kashe gomman mutane, kuma ya yi kira da a kawo \u0199arshen hare-hare kan farar-hula da kare Falas\u0257inawa da suka tagayyara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Harin Isra&#8217;ila na sama ya kashe ma&#8217;aikatan \u0199ungiyar jin-\u0199ai ta Birtaniya, wato Oxfam biyu a Jabalia ta arewacin, cewar \u0199ungiyar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8220;Oxfam tana jimamin mummunan rashin jami&#8217;anmu a Juzoor, Dr Ahmad al Najar da unguwarzoma, Laila Jneid, wannan harin Isra&#8217;ila ya kashe a Jabalia,\u201d cewar \u0199ungiyar jin-\u0199an a wata sanarwa a shafin X da yammacin Asabar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sanarwar ta ce jami&#8217;an biyu suna bayar da muhimmin aikin agaji don ceton rayuka a Gaza.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cFarmaki kan ma&#8217;aikatar jin-\u0199ai lafin ya\u0199i ne,\u201d in ji Oxfam, inda ta jaddada kiran gaggauta tsagaita wuta a Gaza.TRT Afarka Hausa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya\u0199in Isra&#8217;ila a Gaza yana kwana na 380, ya halaka a\u0199alla Falas\u0257inawa 42,603 da raunata kusan 100,000, cewar ma&#8217;aikatar wannan adadin bai ha\u0257a da gomman mutanen wa\u0257anda harin cikin daren jiya ya rutsa da su ba, cewar rahoton AFP wanda ya ambato masu ceto. inda ake tunanin mutum sama da 10,000 suna binne \u0199ar\u0199ashin baraguzan gine-gine. Isra&#8217;ila ta kashe a\u0199alla mutum 2,448 a Lebanon tun Oktoban bara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Adadin mutanen da harin Isra&#8217;ila ya kashe a Beit Lahia da ke arewacin Gaza ya kai 87, cewa Ma&#8217;aikatar Lafiya a yankin da Isra&#8217;ila ta mamaye. Sanarwar ma&#8217;aikatar ta ce sama da \u0199arin mutum 40 sun raunata, ciki har da wa\u0257anda ke mawuyacin hali. &nbsp; Asibitin Kamal Adwan Hospital da ke Beit Lahia ya sha [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3466,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3465","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3465","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3465"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3465\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3467,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3465\/revisions\/3467"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3466"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3465"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3465"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3465"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}