{"id":3442,"date":"2024-10-19T21:04:14","date_gmt":"2024-10-19T21:04:14","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3442"},"modified":"2024-10-19T21:04:14","modified_gmt":"2024-10-19T21:04:14","slug":"mun-dakatar-da-fafutikar-neman-tsige-ganduje-daga-shugabancin-apc-matasan-arewa-ta-tsakiya","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3442","title":{"rendered":"Mun Dakatar Da Fafutikar Neman Tsige Ganduje Daga shugabancin APC \u2013 Matasan Arewa Ta Tsakiya"},"content":{"rendered":"<p>Gamayya kungiyoyi matasan Arewancin Nigeria, ta tsakiya\u00a0 ta dakatar da fafutikar da ta ke yi,\u00a0 ta neman tsige Dr.Abdullahi Umar Ganduje daga matsayinsa na shugabancin jam\u2019iyyar APC.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shugaban gamayyar kungiyoyin, Hon Abdullahi Sale Zazzaga , ne ya bayyana hakan a wata hira da yayi da manema labarai a ranar laraba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Zazzaga ya ce manyansu ne su ka ja hankalinsu dan su dakatar wannan fafitika musamman duba da cewar taron kwamatin zartarwa na jam\u2019iyyar na karatowa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Zazzaga ya ce, \u201ckomai da kaga ana yi , ana yi ne bisa dalili Muna siyasa dan neman yanci ne kuma bisa doron dalili.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Dalilin kuma shi ne domin cigaban yankinmu da al\u2019umarmu da zaman lafiyar su da kuma bunkasar tattalin arzikinsu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cAbinda ya faru shi ne, mun yi fafutika,kowa da yake fadin kasarnan ya san mun yi fafitika,kuma ba daina fafitika za mu yi ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cMuna wannna fafitika ne saboda ci gaban al\u2019umma,amma sai dai komai da mu ke yi muna da manya. A cikin wannan tafiya da mu ke yi manyanmu sun kiramu sun zauna damu, kuma sun ce lokaci ya yi da za mu tsaya da wannnan fafutika saboda duk wanda ya kamata ya jimu ya jimu, wanda yakamata ya yi magana ya yi magana, sun umarce mu da dakatar da wannan fafitika tun da taron kwamatin zartarwar na jam\u2019iyyar na karatowa nan da kwanaki.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cSun ce mu jira muga me kwamatin zai yi akai, duk abin da NEC ta yanke daga nan sai mu san mu san matakin da za mu dauka na gaba.\u201d<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Idongari.ng<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai rahoto;<\/p>\n<p>Salihu Garba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gamayya kungiyoyi matasan Arewancin Nigeria, ta tsakiya\u00a0 ta dakatar da fafutikar da ta ke yi,\u00a0 ta neman tsige Dr.Abdullahi Umar Ganduje daga matsayinsa na shugabancin jam\u2019iyyar APC. &nbsp; Shugaban gamayyar kungiyoyin, Hon Abdullahi Sale Zazzaga , ne ya bayyana hakan a wata hira da yayi da manema labarai a ranar laraba. &nbsp; Zazzaga ya ce [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3443,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3442","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3442","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3442"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3442\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3444,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3442\/revisions\/3444"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3443"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3442"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3442"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3442"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}