{"id":3427,"date":"2024-10-19T20:55:56","date_gmt":"2024-10-19T20:55:56","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3427"},"modified":"2024-10-19T20:55:56","modified_gmt":"2024-10-19T20:55:56","slug":"kasuwar-yankaba-za-ta-fara-tantance-masu-talla-biyo-bayan-daura-aure-kan-naira-500-a-kano","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3427","title":{"rendered":"Kasuwar Yankaba Za Ta Fara Tantance Masu Talla Biyo bayan Daura Aure Kan Naira 500 A Kano"},"content":{"rendered":"<p>Shugaban kasuwar kayan Gwari ta Yankaba dake jahar Kano, Alhaji Aminu Lawan nagawo, ya bayyana cewa yanzu duk wanda zai yi harkar kasuwanci a kasuwar sai sun san wakilinsa kafin su bashi damar fara kasuwanci.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Idongari.ng, ta ruwaito\u00a0 cewa, daukar matakin ya biyo bayan zargin da ake yi wa, wasu matasa a cikin kasuwar da suka yi auren wasa da naira dari biyar Kacal ( N500).<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shugaban kasuwar ya kara da cewa, abun ya zo mu su da mamaki, idan aka yi la\u2019akari da kasuwar wajen kare al\u2019ummarsu da zamantakewarsu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u2018\u2019 mu a matsayin mu na musulmi ba za mu dauki wannan da wasa ba\u2019\u2019.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Aminu Nagawo, ya ce matasan sun yi abun cikin jahilci, rashin tsari da kuma yarinta wadanda suka haddasa wannan lamari.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>rahotanni na cewa an tura batun ga hukumar Hisbah ta jahar Kano, don daukar matakin da ya dace kan lamarin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sai dai saurayin da aka daurawa auren wasan ya gudu, bayan faruwar lamarin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A ranar Talata da ta gaba ne, ake zargin saurayin da kuma budurwar wadda ta ke siyar da abinci a kasuwar Yankaban, suka shirya auren wasan da naira dari biyar kacal.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Nagawo, ya kara da cewa, wannan aure da suka yi , bai cika ka\u2019ida ba, domin babu amincewar juna, Waliyan bangarorin biyu, Shaidu, Sadaki da kuma Siga don haka sun yi gaban kansu ne kawai.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mai rahoto;<\/p>\n<p>Salihu Garba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaban kasuwar kayan Gwari ta Yankaba dake jahar Kano, Alhaji Aminu Lawan nagawo, ya bayyana cewa yanzu duk wanda zai yi harkar kasuwanci a kasuwar sai sun san wakilinsa kafin su bashi damar fara kasuwanci. &nbsp; Idongari.ng, ta ruwaito\u00a0 cewa, daukar matakin ya biyo bayan zargin da ake yi wa, wasu matasa a cikin kasuwar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3428,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3427","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3427","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3427"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3427\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3429,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3427\/revisions\/3429"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3428"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3427"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3427"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3427"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}