{"id":3286,"date":"2024-10-01T13:56:54","date_gmt":"2024-10-01T13:56:54","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3286"},"modified":"2024-10-01T13:56:54","modified_gmt":"2024-10-01T13:56:54","slug":"rundunar-yan-sanda-ta-kano-ta-kama-mutane-89-kan-zargin-aikata-laifi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3286","title":{"rendered":"RUNDUNAR YAN SANDA TA KANO TA KAMA MUTANE 89 KAN ZARGIN AIKATA LAIFI"},"content":{"rendered":"<p>Hi<\/p>\n<p>Rundunar \u01b4ansandan jihar Kano ta ce ta kama wa\u0257anda ake zargi \u0253atagari ne su 89 har da masu fashi da makami 15 da wasu mutum 10 da ake zargi dilolin miyagun \u0199wayoyi ne da kuma mutum guda da ake zargi mai safarar mutane ne.<\/p>\n<p>Kakakin rundunar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana haka a sanarwar da ya wallafa a shafinsa na Facebook inda ya ce jami&#8217;an \u01b4an sanda sun samu nasarar ku\u0253utar da mutum biyu da aka yi safararsu da \u0199arin biyu da suka tsinci kansu a hannun masu garkuwa da mutane.<\/p>\n<p>SP Kiyawa ya \u0199ara da cewa rundunar \u01b4an sandan ta kuma \u0199wato haramtattun miyagun \u0199wayoyi da muggan makamai da kuma muhimman takardu da aka sace har da kwalabe 538 na maganin Bacardi da kuma \u0199unshin busassun ganyayyaki da ake zargi tabar wiwi ce.<\/p>\n<p>Sanarwar ta ce rundunar ta gudanar da wa\u0257annan ayyukan ne tsakanin 12 da 30 ga watan Satumban bana.<\/p>\n<p>Kiyawa ya bayyana cewa dabarun da jami&#8217;an rundunar ta \u0257auka ne ya kai ga nasarorin inda kuma tuni aka tisa \u0199eyar mutum 43 da ake tuhuma zuwa kotu yayin da ake gudanar da bincike a kan wasu 46.<\/p>\n<p>Kakakin rundunar ya kuma bayar da tabbaci cewa rundunarsu ta kammala dukkan matakan tsaron da suka dace yayi da kuma bayan bikin ranar \u01b4ancin kai da za a yi gobe, Talata.<\/p>\n<p>Mai Rahoto<\/p>\n<p>Mujahid Muhammad Tasiu<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Hi Rundunar \u01b4ansandan jihar Kano ta ce ta kama wa\u0257anda ake zargi \u0253atagari ne su 89 har da masu fashi da makami 15 da wasu mutum 10 da ake zargi dilolin miyagun \u0199wayoyi ne da kuma mutum guda da ake zargi mai safarar mutane ne. Kakakin rundunar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana haka [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3287,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3286","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3286","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3286"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3286\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3288,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3286\/revisions\/3288"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3287"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3286"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3286"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3286"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}