{"id":3200,"date":"2024-09-20T13:39:39","date_gmt":"2024-09-20T13:39:39","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3200"},"modified":"2024-09-20T13:39:40","modified_gmt":"2024-09-20T13:39:40","slug":"fashe-fashen-naura-a-labanon-%c6%99addamar-da-ya%c6%99i-ne-shugaban-hezbollah","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3200","title":{"rendered":"Fashe-fashen na&#8217;ura a Labanon \u0199addamar da ya\u0199i ne: Shugaban Hezbollah"},"content":{"rendered":"\n<p>Shugaban Hezbollah na Labanon ya ce abin da ya faru a Labanon a ranar Talata da Laraba za a iya daukar sa a matsayin &#8220;ayyana yaki&#8221;.<br>&#8220;Da wannan farmakin, makiya sun ketare dukkan\u2026 jan layi,&#8221; in ji Hassan Nasrallah a fitowarsa ta farko a talabijin bayan kai hare-haren, yana zargin hakan da kokarin &#8220;kashe mutane a kalla 5,000&#8221; a cikin &#8220;babbar takalar \u0199ungiyar da ba a ta\u0253a ganin irin ta ba.<\/p>\n\n\n\n<p>Ministan lafiya na Labanon Firass Abiad ya ce mutum 37 ne suka mutu sannan wasu fiye da 3,500 suka samu raunuka a wani sabon adadin da aka samu, bayan da aka tayar da na&#8217;urorin sadarwa na \u2018yan kungiyar Hizbullah a fadin kasar ta Lebanon, a hare-haren da ake zargin Isra\u2019ila ke da hannu.<\/p>\n\n\n\n<p>Abiad ya ce an kashe mutum 25 a ranar Laraba da kuma 12 a ranar Talata, wanda ya bayyana adadin wadanda suka mutu gaba daya ya kai 32.<\/p>\n\n\n\n<p>Daga basani Isra&#8217;ila ta ba da rahoton sake harba makaman roka daga Lebanon guda 10 inda suka sauka a yankunan da ke Upper Galilee da ke arewacin Isra&#8217;ila, kamar yadda<br>tashar talabijin ta Channel 12 ta Isra&#8217;ila ta ce an lalata &#8220;gine-gine&#8221; a cikin &#8220;yankunan Yahudawa &#8216;yan kama wuri zauna na Zar&#8217;it&#8221; sakamakon fadowar rokoki daga Lebanon ta kara da cewa&nbsp; ba a samu rahoton jikkata ba.<\/p>\n\n\n\n<p>A wani rahoto daga majiyarmu ta yankin gabas ta tsakiya ministan harkokin wajen Italiya Antonio Tajani ya bayyana cewa, zai tattauna yiwuwar samar da sabbin tsare-tsare na zaman lafiya a Zirin Gaza da wasu kasashen Yammacin Duniya biyar da aka fi sani da kungiyar Quint.<\/p>\n\n\n\n<p>Quint \u0199ungiyar yanke shawara ce ta yau da kullum wacce ta \u0199unshi Amurka, Burtaniya, Faransa, Jamus, da Italiya. &#8220;Muna cikin damuwa game da halin da ake ciki a Gabas ta Tsakiya da tattaunawa da su domin samun yiwa tsagaita wuta a yankin Gaza.<\/p>\n\n\n\n<p>&#8220;Muna ci gaba da aiki tare don samar da zaman lafiya, tsagaita bude wuta, da kuma sako mutanen da aka yi garkuwa da su,&#8221; in ji shi.<\/p>\n\n\n\n<p>Zuwa yanzu ya\u0199in Isra&#8217;ila a Gaza ya shiga rana ta 350, inda ta kashe kusan Falas\u0257inawa 41,272&nbsp; yawacinsu mata da yara&nbsp; tare da jikkata kusan 95,551 kuma wani \u0199iyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na \u0199ar\u0199ashin \u0253araguzan gine-ginen da aka rusa.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaban Hezbollah na Labanon ya ce abin da ya faru a Labanon a ranar Talata da Laraba za a iya daukar sa a matsayin &#8220;ayyana yaki&#8221;.&#8220;Da wannan farmakin, makiya sun ketare dukkan\u2026 jan layi,&#8221; in ji Hassan Nasrallah a fitowarsa ta farko a talabijin bayan kai hare-haren, yana zargin hakan da kokarin &#8220;kashe mutane a [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3201,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3200","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3200","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3200"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3200\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3202,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3200\/revisions\/3202"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3201"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3200"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3200"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3200"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}