{"id":3188,"date":"2024-09-19T06:32:41","date_gmt":"2024-09-19T06:32:41","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3188"},"modified":"2024-09-19T06:32:42","modified_gmt":"2024-09-19T06:32:42","slug":"yankin-nijar-yana-fama-da-hare-haren-yan-taadda","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3188","title":{"rendered":"Yankin Nijar yana Fama da Hare-haren &#8216;Yan Ta&#8217;adda"},"content":{"rendered":"\n<p> Kamar Yadda majiyarmu daga jamhuriyar Nijar take tabbatar irin hare-haren a yankin na farko da aka kai a yammacin yankin Tillaberi a ranar Lahadin da ta gabata, \u2018yan ta\u2019addar da suka kai \u0257aruruwa sun kashe sojoji biyar tare da jikkata wasu 25 a cewar rundunar.<\/p>\n\n\n\n<p>Wani hari da aka kai a matsayin ramuwar gayya &#8220;ya kashe &#8216;yan ta&#8217;adda da dama&#8221; da ke da hannu a kisan sojojin, in ji rundunar.<\/p>\n\n\n\n<p>Wasu jerin hare-hare na kwanton \u0253auna da fashe-fashe a Jamhuriyar Nijar sun yi sanadiyar mutuwar sojoji akalla 12 tare da raunata wasu 30, kamar yadda rundunar sojin ta sanar a gidan talabijin na kasar a ranar Laraba.<\/p>\n\n\n\n<p>A harin na farko da aka kai a yammacin yankin Tillaberi a ranar Lahadin da ta gabata, \u2018yan ta\u2019addar da suka kai \u0257aruruwa sun kashe sojoji biyar tare da jikkata wasu 25 a cewar rundunar.<\/p>\n\n\n\n<p>Hare-haren ramuwa ta \u0199asa da na sama sun kashe &#8220;yan ta&#8217;adda fiye da 100&#8221;, in ji rundunar, ba tare da bayar da karin bayani kan maharan ba.A ranar Litinin, a yankin kudu maso yammacin Diffa mai fama da tashin hankali, inda ake yawan kai hare-hare daga kungiyar Boko Haram da kuma reshen kungiyar IS na yammacin Afirka, wasu bama-bamai da aka dasa sun kashe sojoji biyar da ke sintiri, kamar yadda kamfanin dillancin labaran AFP ya rawaito.<\/p>\n\n\n\n<p>Wani harin da aka kai a matsayin ramuwar gayya &#8220;ya kashe &#8216;yan ta&#8217;adda da dama&#8221; da ke da hannu a kisan sojojin, in ji rundunar.A harin na baya-bayan nan, mayakan sabuwar kungiyar \u2018yan adawa da ake kira Patriotic Movement for Freedom and Justice (MPLJ) sun kai wani samame a wani sansanin soji a yankin Agadez da ke arewacin kasar.<\/p>\n\n\n\n<p>Rundunar ta ce sojoji biyu ne suka mutu sannan shida suka jikkata a harin na ranar Talata.Rundunar ta \u0199ara da cewa, &#8220;nan take aka fara gudanar da bincike domin za\u0199ulo maharan da suka gudu zuwa kan iyakar kasar Libya.<\/p>\n\n\n\n<p>&#8220;Kungiyar ta MPLJ ta yi ikirarin cewa ta kashe sojoji 14 da Jandarmomi biyu a harin, sannan ta yi asarar maya\u0199anta guda biyu.\u0198ungiyar MPLJ, wadda aka \u0199ir\u0199ira a watan Agusta, wani reshe ne na kungiyar &#8216;yan tawayen Patriotic Liberation Front (FPL) mai dauke da makamai, wacce ke fafatawa da gwamnatin mulkin soji don sakin hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kamar Yadda majiyarmu daga jamhuriyar Nijar take tabbatar irin hare-haren a yankin na farko da aka kai a yammacin yankin Tillaberi a ranar Lahadin da ta gabata, \u2018yan ta\u2019addar da suka kai \u0257aruruwa sun kashe sojoji biyar tare da jikkata wasu 25 a cewar rundunar. Wani hari da aka kai a matsayin ramuwar gayya &#8220;ya [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3189,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3188","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3188","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3188"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3188\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3190,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3188\/revisions\/3190"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3189"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3188"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3188"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3188"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}