{"id":3038,"date":"2024-09-10T06:42:30","date_gmt":"2024-09-10T06:42:30","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3038"},"modified":"2024-09-10T06:42:31","modified_gmt":"2024-09-10T06:42:31","slug":"hukumar-dss-ta-saki-shugaban-kungiyar-kwadago-ta-kasa-nlc-ajaero","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=3038","title":{"rendered":"Hukumar DSS ta saki shugaban Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC Ajaero."},"content":{"rendered":"\n<p>Bayan ta \u0199wace Fasfo \u0257insaAjaero ya ce an yi masa tambayoyi kan zargin bayar da tallafin ta\u2019addanci da ya shafi wani dan Birtaniya, Andrew Wynne.<\/p>\n\n\n\n<p>Ajaero ya ce an yi masa tambayoyi kan zargin bayar da tallafin ta\u2019addanci da ya shafi wani dan Birtaniya, Andrew Wynne. <\/p>\n\n\n\n<p>Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta saki shugaban kungiyar kwadago Joe Ajaero, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.<\/p>\n\n\n\n<p>Ajaero, wanda ya tabbatar da sakinsa ga Channels, ya ce \u2018yan sandan sirrin sun ba shi damar komawa gida da misalin karfe 11 na daren ranar Litinin.<\/p>\n\n\n\n<p>An sake shi &#8216;yan mintoci kadan kafin wa&#8217;adin karfe 12 na dare da kungiyar kwadago ta bayar, wanda ta \u0257auki mataki a wani taro da ta gudanar cewa ko a sake shi ko ta tsunduma jayin aiki na duka \u0199asa.<\/p>\n\n\n\n<p>Shugaban Kungiyar Kwadago ta Nijeriya ya ce an shafe kimanin sa\u2019o\u2019i 15 ana masa tambayoyi tun bayan kama shi da misalin karfe 7 na safe a filin jirgin sama na Abuja. Ajaero ya ce hukumar DSS \u0257in ta \u0199wace fasfo dinsa na tafiya.<\/p>\n\n\n\n<p>Shugaban kungiyar kwadagon ya ce duk da cewa hukumar DSS ce ta tsare shi, wasu jami\u2019an \u2018yan sanda kuma sunje wajen domin sake yi masa tambayoyi a ofishin DSS da ke Abuja kan zanga-zangar End Bad Governance da aka yi a fadin kasar a watan Agusta.<\/p>\n\n\n\n<p>Ajaero ya ce an yi masa tambayoyi kan zargin bayar da tallafin ta\u2019addanci da ya shafi wani dan Birtaniya, Andrew Wynne.Shugaban kungiyar kwadagon dai yana kan hanyarsa ta zuwa kasar Birtaniya ne a jiya Litinin domin halartar taron kungiyar \u2018yan kasuwa (TUC) inda aka kama shi a filin jirgin saman Abuja. <\/p>\n\n\n\n<p>TRT Afarka Hausa.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Bayan ta \u0199wace Fasfo \u0257insaAjaero ya ce an yi masa tambayoyi kan zargin bayar da tallafin ta\u2019addanci da ya shafi wani dan Birtaniya, Andrew Wynne. Ajaero ya ce an yi masa tambayoyi kan zargin bayar da tallafin ta\u2019addanci da ya shafi wani dan Birtaniya, Andrew Wynne. Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta saki shugaban [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3039,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60,59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-3038","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news","8":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3038","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3038"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3038\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3040,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3038\/revisions\/3040"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3039"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3038"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3038"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3038"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}