{"id":2969,"date":"2024-09-06T05:54:49","date_gmt":"2024-09-06T05:54:49","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2969"},"modified":"2024-09-06T05:54:50","modified_gmt":"2024-09-06T05:54:50","slug":"hukumar-gidan-yarin-kano-ta-baranta-akan-zargin-da-ake-mata-na-rashin-bai-wa-daurarru-ishesshen-abinci","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2969","title":{"rendered":"Hukumar Gidan Yarin Kano Ta Baranta akan Zargin Da Ake Mata Na Rashin Bai Wa Daurarru Ishesshen Abinci."},"content":{"rendered":"\n<p>Hukumar Kula da Gidajen Yarin Najeriya reshen jihar Kano ta musanta rahotonnin da wasu kafofin ya\u0257a labaran \u0199asar suka ruwaito na rashin bai wa fursunonin da ke \u0257aure a gidajen yarin jihar wadataccen abinci.<\/p>\n\n\n\n<p>A baya-baya nan dai an yi ta samun labaran \u0199orafe-\u0199orafe kan rashin bai wa fursunonin wadataccen abinci a jihar a shafukan sada zumunta.To sai dai cikin wata sanarwa da jami\u2019in hul\u0257a da jama\u2019a na hukumar kula da gidajen yarin jihar, Musbahu Lawan K\/Nasarawa ya fitar ya ce an ya\u0257a rahotonni ne kawai domin \u0253ata wa hukumarsu suna.<\/p>\n\n\n\n<p>Wa\u0257annan rahotonni abin takaici ne, kuma hukumarmu na shaida wa al\u2019umma cewa walwala da jin da\u0257in fusunoninmu shi ne babban abin da hukumarmu ta sanya a gaba, don haka ne koyaushe hukumarmu ke tabbatar wannan muradi duk kuwa da halin matsin tattalin arziki da \u0199arsamu ke ciki\u201d, in ji sanarwar.<\/p>\n\n\n\n<p>Ya kuma \u0199ara da cewa ba abinci kawai\u00a0 hukumar ke bai wa fursunonin ba, har ma da ilimantar da su da kuma ba su horon sana\u2019o\u2019in dogaro da kai da za su taimaki rayuwarsu bayan kammala zaman gidan yarin.<\/p>\n\n\n\n<p>A Najeriya ana yawan samun \u0199orafe-\u0199orafe kan halin da \u0257aurarru ke ciki a gidajen yarin \u0199asar, kama daga kula da lafiyarsu da abinci da kuma babbar matsalar cunkoson fursunoni a gidajen yarin.<\/p>\n\n\n\n<p>Mai rahoto;Salihu Garba.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Hukumar Kula da Gidajen Yarin Najeriya reshen jihar Kano ta musanta rahotonnin da wasu kafofin ya\u0257a labaran \u0199asar suka ruwaito na rashin bai wa fursunonin da ke \u0257aure a gidajen yarin jihar wadataccen abinci. A baya-baya nan dai an yi ta samun labaran \u0199orafe-\u0199orafe kan rashin bai wa fursunonin wadataccen abinci a jihar a shafukan [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2970,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2969","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2969","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2969"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2969\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2971,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2969\/revisions\/2971"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2970"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2969"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2969"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2969"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}