{"id":2915,"date":"2024-09-03T18:45:15","date_gmt":"2024-09-03T18:45:15","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2915"},"modified":"2024-09-03T18:45:16","modified_gmt":"2024-09-03T18:45:16","slug":"za-mu-tabbatar-da-cewa-babu-wanda-ya-sha-gabanmu-wajen-samar-da-ingantaccen-fetur-inji-dangote","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2915","title":{"rendered":"Za Mu Tabbatar Da Cewa Babu Wanda Ya Sha Gabanmu Wajen Samar Da Ingantaccen Fetur (inji Dangote)"},"content":{"rendered":"\n<p>Matatar wadda a baya take iya tace gangar mai 350,000 a duk rana, a halin yanzu ana sa ran za ta iya tace iya \u0199arfinta da aka sanar na ganga 650,000 a kullum zuwa \u0199arshen shekara.<\/p>\n\n\n\n<p>Kamfanin mai na Dangote ya sanar da cewa sabuwar matatar da ke Legas za ta soma fitar da man fetur mai inganci a farashi mai rahusa haka kuma babu wanda zai sha gabansu wajen samar da ingantaccen fetur.<\/p>\n\n\n\n<p>Bayan ta shafe sama da shekara guda tana aiki, matatar ta Dangoten a halin yanzu ta soma samar fetur.<\/p>\n\n\n\n<p>Matatar wadda a baya take iya tace gangar mai 350,000 a duk rana, a halin yanzu ana sa ran za ta iya tace iya \u0199arfinta da aka sanar na ganga 650,000 a kullum zuwa \u0199arshen shekara.<\/p>\n\n\n\n<p>Hakan zai zama wani babban ci gaba ga \u0253angaren makamashi na Nijeriya. Dangoten ya \u0199ara shaidawa manema labarai cewa \u201cwannan ranar murna ce ga \u2018yan Nijeriya.\u201d\u201cDa zarar mun kammala warwarewa da NNPCL, kayayyakinmu za su soma shiga kasuwa. <\/p>\n\n\n\n<p>Za mu taimaka wurin farfa\u0257o da masana\u2019antu.\u201dWannan na zuwa ne a daidai lokacin da aka samu \u0199arin ku\u0257in mai a Nijeriya, lamarin da ya \u0199ara saka \u2018yan \u0199asar da dama \u0199orafi.<\/p>\n\n\n\n<p>A ranar Talata ne aka wayi gari gidajen mai mallakar kamfanin na NNPCL sun \u0199ara farashin da ake sayar da man fetur \u0257in.Bayanai daga sassan Nijeriya daban-daban na cewa sabon farashin ya bambanta, inda ake sayar da lita daya a Legas a kan naira 855 yayin da a wani bangare na shiyyar arewa maso yamma kuma ake sayar da shi a kan naira 904.<\/p>\n\n\n\n<p>A can bangaren arewa maso gabas kuma farashin fetur din ya kai naira 924 a kan kowace lita daya.(TRT AFRIKA HAUSA)<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Matatar wadda a baya take iya tace gangar mai 350,000 a duk rana, a halin yanzu ana sa ran za ta iya tace iya \u0199arfinta da aka sanar na ganga 650,000 a kullum zuwa \u0199arshen shekara. Kamfanin mai na Dangote ya sanar da cewa sabuwar matatar da ke Legas za ta soma fitar da man [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2916,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2915","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2915","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2915"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2915\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2917,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2915\/revisions\/2917"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2916"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2915"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2915"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2915"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}