{"id":2880,"date":"2024-09-02T07:05:23","date_gmt":"2024-09-02T07:05:23","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2880"},"modified":"2024-09-02T07:05:24","modified_gmt":"2024-09-02T07:05:24","slug":"idan-israila-ta-samar-da-iron-dome-turkiyya-zata-samar-da-steel-dome-rumfar-%c6%99arfe-inji-shugaba-erdogan","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2880","title":{"rendered":"Idan Isra&#8217;ila Ta Samar da Iron Dome Turkiyya Zata Samar da Steel Dome, (Rumfar \u0198arfe)&#8221; Inji Shugaba Erdogan"},"content":{"rendered":"\n<p>Turkiyya ta shirya don bun\u0199asa aikinta na tsaron sama &#8220;Steel Dome&#8221; kamar yadda Shugaba Erdogan ya bayyana, yana fatan ha\u0257e tsarin tsaron sama da abubuwan da ke gano motsi da makamai, yayin da take \u0199ara inganta \u0199arfinta a \u0253angaren jirage marasa matu\u0199aBun\u0199asar Turkiyya a shirinta na samar da jirage marasa matu\u0199a na daga muhimman nasarorinta a \u0253angaren soja.<\/p>\n\n\n\n<p>Shugaban Turkiyya ya bayyana a ranar Asabar cewa \u0199asarsa za ta gudanar da aikinta na tsaron sararin samaniyar &#8220;Steel Dome&#8221; (Rumfar \u0198arfe).&#8221;Muna fata za mu gudanar da aikinmu na &#8216;Steel Dome&#8217; (Rumfar \u0198arfe) da duka abin da ya \u0199unsa. <\/p>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-gallery has-nested-images columns-default is-cropped wp-block-gallery-1 is-layout-flex wp-block-gallery-is-layout-flex\">\n<figure class=\"wp-block-image size-large\"><img loading=\"lazy\" loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"1024\" height=\"667\" data-id=\"2881\" src=\"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/IMG-20240902-WA0018-1024x667.jpg\" alt=\"\" class=\"wp-image-2881\" srcset=\"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/IMG-20240902-WA0018-1024x667.jpg 1024w, https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/IMG-20240902-WA0018-300x195.jpg 300w, https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/IMG-20240902-WA0018-768x500.jpg 768w, https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/IMG-20240902-WA0018-860x560.jpg 860w, https:\/\/attajdidnews.com.ng\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/IMG-20240902-WA0018.jpg 1080w\" sizes=\"auto, (max-width: 1024px) 100vw, 1024px\" \/><\/figure>\n<\/figure>\n\n\n\n<p>Idan su (Isra&#8217;ila) suna da Iron Dome, mu ma za mu yi Steel Dome,&#8221; kamar yadda Recep Tayyip Erdogan ya fa\u0257a a wajen Bikin \u0198addamarwa da Mi\u0199a Tuta a Kwalejin Ya\u0199i ta Sama.<\/p>\n\n\n\n<p>Steel Dome zai tabbatar da cewa matakanmu na tsarin kariya ta sama da duka na&#8217;urorinmu masu gano motsi da makamai suna aiki tare da juna,&#8221; a cewar Erdogan.<\/p>\n\n\n\n<p>Erdogan ya jaddada \u0199ara shaharar Turkiyya a \u0253angaren fasahar jirage marasa matu\u0199a.&#8221;Ana sa ido da \u0199yashi kan nasarar da muka cim ma a \u0253angaren jirage marasa matu\u0199a, ba wai kawai daga \u0199asashe abokanmu da &#8216;yan&#8217;uwanmu ba, har ma daga ko ina a duniya,&#8221; a cewarsa.<\/p>\n\n\n\n<p>Idan aka \u0199addamar da jirage marasa matu\u0199a na Kizilelma and ANKA-3, wa\u0257anda ake ci gaba da gwada su, Turkiyya za ta zama wacce ake damawa da ita a wani &#8220;sabon rukuni&#8221; a wannan \u0253angaren, kamar yadda Erdogan ya bayyana.Ya\u0199i da Ta&#8217;addanciShugaban na Turkiyya ya kuma nanata aniyar Turkiyya ta inganta \u0199arfinta na soji, yana mai cewa: &#8220;Muna \u0199o\u0199arin \u0199erawa da bun\u0199asawa ko kuma sayo duk wani abu da rundunar sojin samanmu ke bu\u0199ata, tun daga makamai masu linzami zuwa na&#8217;urorin kariya ta sama.&#8221;<\/p>\n\n\n\n<p>\u201cRundunar sojin samanmu na sauke nauyin da ya rataya a wuyanta wajen kawar da barazana ga tsaron \u0199asarmu, musamman a ya\u0199i da ta\u2019addanci,\u201d inji shi.<\/p>\n\n\n\n<p>Da yake magana game da ci gaba da Operation Claw-Lock, wanda aka \u0199addamar a shekarar 2022 don kai hari kan ma\u0253oyar &#8216;yan ta&#8217;addar PKK a arewacin Ira\u0199i, Erdogan ya ce za su tabbatar da cewa &#8216;yan awaren sun daina zama wata barazana ga &#8220;al&#8217;ummarmu da &#8216;yan uwanmu na Ira\u0199i.<\/p>\n\n\n\n<p>&#8220;Erdogan ya ce wasu \u0199awayen, maimakon goyon bayan Turkiyya, ba su yi \u0199asa a gwiwa ba wajen nuna goyon bayansu ga \u0199ungiyar ta&#8217;addanci ta PKK a Siriya da kuma kyakkyawar maraba ga jagororin \u0199ungiyar ta&#8217;addanci ta &#8216;yan aware.<\/p>\n\n\n\n<p>Ya \u0199ara da cewa &#8220;Muna dogara ne kawai da karfinmu da jajircewarmu.&#8221;Erdogan ya kuma yaba wa dakarun Turkiyya dangane da shawo kan \u0199alubalen da suka fuskanta da suka ha\u0257a da juyin mulkin da \u0199ungiyar ta&#8217;addanci ta Fetullah ta shirya a shekarar 2016.<\/p>\n\n\n\n<p>&#8220;Ba wai kawai mun tum\u0253uke \u0199ungiyar ta&#8217;addanci ta FETO da ta yi girma kamar muguwar cuta sankara kusan shekaru 40 ba, mun kuma \u0199arfafa sojojin mu a kowane fanni,&#8221; in ji shi.Shugaban ya ce Turkiyya na ha\u0257in kai da &#8220;abokanta da &#8216;yan uwanta a duk inda ake bu\u0199ata.<\/p>\n\n\n\n<p>&#8220;Ankara na goyon bayan \u0199awayenta a Libya da Somalia da Azarbaijan. <\/p>\n\n\n\n<p>Shugaban ya ce babu wani soja a duniya, in ban da rundunar sojan Turkiyya, da za ta iya samun irin wannan nasarar fiye da iyakokinta cikin \u0199an\u0199anin lokaci.TRT AFRIKA HAUSA.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Turkiyya ta shirya don bun\u0199asa aikinta na tsaron sama &#8220;Steel Dome&#8221; kamar yadda Shugaba Erdogan ya bayyana, yana fatan ha\u0257e tsarin tsaron sama da abubuwan da ke gano motsi da makamai, yayin da take \u0199ara inganta \u0199arfinta a \u0253angaren jirage marasa matu\u0199aBun\u0199asar Turkiyya a shirinta na samar da jirage marasa matu\u0199a na daga muhimman nasarorinta [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2882,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2880","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2880","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2880"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2880\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2883,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2880\/revisions\/2883"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2882"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2880"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2880"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2880"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}