{"id":2870,"date":"2024-09-01T16:41:03","date_gmt":"2024-09-01T16:41:03","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2870"},"modified":"2024-09-01T16:41:04","modified_gmt":"2024-09-01T16:41:04","slug":"gwamnatin-katsina-ta-kashe-sama-da-biliyan-%e2%82%a630-kan-tsaro-a-cikin-shekara-%c9%97aya-da-watanni-uku","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2870","title":{"rendered":"Gwamnatin Katsina ta Kashe Sama da Biliyan \u20a630 Kan Tsaro a Cikin Shekara \u0257aya da Watanni Uku"},"content":{"rendered":"\n<p>Kamar yadda Jaridar Hausa Daily Post kawoGwamnatin jihar Katsina \u0199ar\u0199ashin jagorancin Malam Dikko Umar Ra\u0257\u0257a, ta bayyana zunzurutun ku\u0257i har sama da kimanin Naira Biliyan 30 a matsayin adadin da ta kashe a cikin shekara \u0257aya da watanni uku kan \u0199alubalen tsaro da wasu sassan jihar ke fuskanta. <\/p>\n\n\n\n<p>Duk da hakan bai kawo karshin barayin dajiba a wasu sassa na Jahar.Jaridar Hausa Daily Post ta ruwaito cewa, kwamishinan tsaro da harakokin cikin gida na gwamnatin jihar, Nasiru Mu&#8217;azu \u018aanmusa ne ya bayyana hakan, a wurin wani taro da gwamnatin jihar ta shirya a shiyyar Funtua domin ganawa da al&#8217;ummar yankin kan yadda gwamnatin ta tsara kasafin ku\u0257i na shekarar 2024. <\/p>\n\n\n\n<p>Inda a\u00a0 cikin jawabinsa, Nasiru \u018aanmusa ya yi bayani kan yadda gwamnatin Dikko Ra\u0257\u0257a ta riski halin da sha&#8217;anin tsaro ke ciki ranar 29 ga watan Mayun 2023 zuwa yanzu.<\/p>\n\n\n\n<p>Ya bayyana Nasarorin da gwamnatin ta samu a yayin da take fafutika domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin al&#8217;umma. <\/p>\n\n\n\n<p>Ya kuma \u0199ara da cewa, &#8220;a kowane wata gwamnatin jihar na ware Naira Miliyan Uku ga shugabannin \u0199ananan hukumomin da matsalar tsaro ta shafa domin siyan man fetur \u0257in da za su yi sintiri.<\/p>\n\n\n\n<p>&#8220;Nasir \u018aanmusa, ya kuma jaddada cewa gwamnatin jihar a shirye take da ta kar\u0253i koken duk wata karamar hukumar dake fuskantar \u0199alubalen tsaro domin basu ku\u0257a\u0257en da za su magance wata matsala ta tsaro dake addabar su.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kamar yadda Jaridar Hausa Daily Post kawoGwamnatin jihar Katsina \u0199ar\u0199ashin jagorancin Malam Dikko Umar Ra\u0257\u0257a, ta bayyana zunzurutun ku\u0257i har sama da kimanin Naira Biliyan 30 a matsayin adadin da ta kashe a cikin shekara \u0257aya da watanni uku kan \u0199alubalen tsaro da wasu sassan jihar ke fuskanta. Duk da hakan bai kawo karshin barayin [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2871,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2870","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2870","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2870"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2870\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2872,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2870\/revisions\/2872"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2871"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2870"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2870"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2870"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}