{"id":2822,"date":"2024-08-31T06:49:26","date_gmt":"2024-08-31T06:49:26","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2822"},"modified":"2024-08-31T06:49:27","modified_gmt":"2024-08-31T06:49:27","slug":"an-shadantar-da-falas%c9%97inawa-12-a-gaza-kuma-an-jikkita-yahudawan-sahyoniyya","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2822","title":{"rendered":"An Shadantar da Falas\u0257inawa 12 a Gaza Kuma An Jikkita Yahudawan sahyoniyya."},"content":{"rendered":"\n<p> &#8216;Yan kama-wuri-zauna hu\u0257u a Daidai Lokacin Da Al&#8217;amuru Suke Kara RincabewaA rana ta 330 da Isra\u2019ila ta kwashe tana ya\u0199i a Gaza, ta kashe Falas\u0257inawa a\u0199alla 40,602\u00a0 galibinsu mata da yara tare da jikkata fiye da 93,855, inda hasashe ya bayyana sama da mutum 10,000 na \u0199ar\u0199ashin \u0253araguzan gidajen da aka yi wa ruwan bam.<\/p>\n\n\n\n<p>Gawawwakin Falas\u0257inawa, ciki har da jarirai wa\u0257anda aka kashe a harin da Isra&#8217;ila ta kai Sansanin &#8216;Yan Gudun Hijira na Nuseirat, da akai kai \u0257akin ajiye gawawwaki na Asibitin Shahidai na Aqsa a Deir Sojojin Isra&#8217;ila sun kashe Falas\u0257inawa 12 a jerin hare-hare a yankin Gaza da aka mamaye, yayin da aka za\u0199ulo wasu gawawwaki daga wuraren da sojojin Isra&#8217;ila suka bari, da suka yi ka-ka-gida a baya.Mai magana da yawun Cibiyar Kare Fararen-Hula ta Falas\u0257inawa Mahmoud Basal ya bayyana cewa an kashe Falas\u0257inawa shida a wasu hare-haren Isra&#8217;ila biyu ta sama a Jabalia da ke arewacin Gaza, ciki har da wani hari da aka kai wa wani taron mutane.<\/p>\n\n\n\n<p>A unguwar Sheikh Radwan da ke arewa maso yammacin Birnin Gaza kuwa, an kashe wani Bafalas\u0257ine a harin jirgin saman Isra&#8217;ila a wani gida da ake zama, kamar yadda sanarwar ta bayyana.A tsakiyar Gaza ma, an kashe Falas\u0257inawa biyu a wani hari ta sama kan wani gida a sansanin &#8216;yan gudun hijira na Al-Maghazi da kuwa wani wajen da jama&#8217;a suka taru a Deir al-Balah.A Khan Younis kuma, Falas\u0257inawa uku aka kashe a wani hari ta jirgin ya\u0199i a kan wani gida a garin Abasan al-Kabira, a gabashin Khan Younis.\u00a0<\/p>\n\n\n\n<p>An jikkata Yahudawa &#8216;yan kama-wuri-zauna a Ga\u0253ar Yamma an jikkata a\u0199alla Isra&#8217;ilawa &#8216;yan kama-wuri-zauna hu\u0257u a wasu hare-hare daban-daban a haramtattun matsugunai na Gush Etzion a kudancin Ga\u0253ar Yamma da Kogin Jordan da aka mamaye.<\/p>\n\n\n\n<p>Kafofin watsa labaran Isra&#8217;ila sun ba da rahoton cewa sojojin Isra&#8217;ila sun kashe wa\u0257anda suka kai harin.<\/p>\n\n\n\n<p>Gidan Rediyon Sojojin Isra&#8217;ila ya ba da rahoton cewa wasu &#8216;yan kama-wuri-zauna biyu sun ji rauni yayin da wani bam da aka sa a mota ya tashi a Gush Etzion; \u0257aya ya ji rauni matsakaici, yayin da \u0257ayan kuma ya ji rauni ka\u0257an.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&#8216;Yan kama-wuri-zauna hu\u0257u a Daidai Lokacin Da Al&#8217;amuru Suke Kara RincabewaA rana ta 330 da Isra\u2019ila ta kwashe tana ya\u0199i a Gaza, ta kashe Falas\u0257inawa a\u0199alla 40,602\u00a0 galibinsu mata da yara tare da jikkata fiye da 93,855, inda hasashe ya bayyana sama da mutum 10,000 na \u0199ar\u0199ashin \u0253araguzan gidajen da aka yi wa ruwan bam. [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2823,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2822","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2822","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2822"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2822\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2824,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2822\/revisions\/2824"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2823"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2822"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2822"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2822"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}