{"id":2808,"date":"2024-08-29T21:31:48","date_gmt":"2024-08-29T21:31:48","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2808"},"modified":"2024-08-29T21:31:50","modified_gmt":"2024-08-29T21:31:50","slug":"sojojin-israila-sun-shahadantar-da-muhammad-jaber-abu-shuja","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2808","title":{"rendered":"Sojojin Isra&#8217;ila Sun Shahadantar da Muhammad Jaber\u00a0 &#8220;Abu Shuja&#8221; ."},"content":{"rendered":"\n<p>Kwamandan rundunar Tulkarm Brigade na QudsHarkar Jihad Islamiyya:Rahotannin sun kara tabbatarwa Muhammad Jaber \u201cAbu Shuja\u201d Kwamandan rundunar Tulkarm Brigade na Quds Brigade kuma daya daga cikin wadanda suka kafa ta na farko Abu Shuja ya sami shahada tare da wasu dakarunsa da dama bayan irin tirjiyar da suka nunawa sojojin Isra&#8217;ila a sansanin Tulkarm sun zo da\u00a0 sojoji da dama sannan suka yi amfani da motoci masu sulke da jirage marasa matuka wajen kaiwa\u00a0 Abu Shujaa hari a tsakiyar sansanin Tulkarm suna ganin cewa shi da dakarunsa ba za su mika wuya ba sannan sunyi shirin arangama da kuma nuna jaruntaka a kansa.<\/p>\n\n\n\n<p> Ana zaman makokin Abu Shujaa, kwamandan bataliya ta Tulkarm mai alaka da rundunonin Quds da ya samu shahada tare da &#8216;yan uwansa a sansanin Tulkarm an san Abu Shuja bisa jajircewa wanda ya yanke shawarar tunkarar sojojin\u00a0 Isra&#8217;ila domin ya kawar da zaluncin da ake yi wa al\u2019ummarsa ya gane cewa tunkararsa ko ta halin kaka ya fi sauki fiye da zama karkashin inuwar zalunci.\u00a0<\/p>\n\n\n\n<p>A cikin wata sanarwa da rundunar sojojin mamaya ta fitar, ta yi ikirarin kashe kwamandan bataliya ta Tulkarm a rundunar Quds Brigades, Muhammad Jaber \u201cAbu Shuja\u201d sojojin mamaya sun ce Falasdinawa 5 ne suka yi shahada a wurin da suka kewaye, ciki har da kwamandan Abu Shuja baya ga kame Qasas Shahidan na yau Muhammad Jaber \u201cAbu Shuja\u201d yayi bankwana da abokinsa shahidi Saeed Al-Jaber wanda harin bam da aka kai a sansanin Nour Shams da ke Tulkarm watannin da suka gabata ya mutu shima yau ya sami tashi shahadar.<\/p>\n\n\n\n<p>Kafin shahadarsa yi yi wasu jawabai akan arangamar da ake yi a Gaza ya ce &#8220;Idan makiya suka kashe ni ko wani, za mu ci gaba da wanzuwa a cikin shahidai, kuma ana ci gaba da tsayin daka\u201c a wata hirarsa da Al-Mayadeen.<\/p>\n\n\n\n<p>\u201cBa na son yin magana da yawa, filin da nake magana a kai ne kuma cikin azama, domin suna yawan yin magana kuma ba sa yin komai.\u201dAdadin shahidai tun bayan fara aikin fadada ayyukan sojojin\u00a0 Isra&#8217;ila a yankin arewa maso yammacin kogin Jordan adadin ya kai shahidai 19.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kwamandan rundunar Tulkarm Brigade na QudsHarkar Jihad Islamiyya:Rahotannin sun kara tabbatarwa Muhammad Jaber \u201cAbu Shuja\u201d Kwamandan rundunar Tulkarm Brigade na Quds Brigade kuma daya daga cikin wadanda suka kafa ta na farko Abu Shuja ya sami shahada tare da wasu dakarunsa da dama bayan irin tirjiyar da suka nunawa sojojin Isra&#8217;ila a sansanin Tulkarm sun [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2809,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2808","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2808","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2808"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2808\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2810,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2808\/revisions\/2810"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2809"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2808"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2808"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2808"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}