{"id":2792,"date":"2024-08-28T17:23:20","date_gmt":"2024-08-28T17:23:20","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2792"},"modified":"2024-08-28T17:23:22","modified_gmt":"2024-08-28T17:23:22","slug":"israila-ta-kaddamar-da-hari-a-yammacin-kogin-jordan-na-palastinuisraila-ta-gaddamar-da-hari-a-arewa-maso-yammacin-kogin-jordan","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2792","title":{"rendered":"Isra&#8217;ila Ta Kaddamar Da Hari a Yammacin Kogin Jordan Na PalastinuIsra&#8217;ila ta gaddamar da hari a arewa maso yammacin kogin Jordan"},"content":{"rendered":"\n<p> harin yana samun goyon bayan jirage masu saukar ungulu da jirage marasa matuka da ya shafi Jenin, Tubas da Tulkarm Sojojin Isra&#8217;ila na amfani da jirage masu saukar ungulu da mayaka sosai a harin da suke kaiwa a arewacin gabar yammacin kogin Jordan. Harin shi ne mafi girma tun bayan Operation Defensive Shield a shekara ta 2002.Sun kashe wani soja da wani dan kunar bakin wake na Palasdinawa a unguwar Al-Zaytoun da ke gabashin birnin Gaza a hukumance.<\/p>\n\n\n\n<p>A wata sanarwa da Sojojin Isra&#8217;ila suka fitar na\u00a0 fara wani gagarumin aikin soji mai tsawo a Arewacin Yammacin Kogin Jordan, ciki har da garuruwan Jenin, Tulkarm, da Tubas yakin shi ne mafi girma tun shekara ta 2002 kuma ana sa ran zai dauki dogon lokacin.<\/p>\n\n\n\n<p>Sojojin yahudawan\u00a0 sasahyoniyya sun kewaye dukkanin asibitocin Jenin da Tulkarm don hana &#8216;yan Gwagwarmaya zuwa wurinsu Sojojin Isra&#8217;ila sun kira yakin\u00a0 da sojojin za su yi\u00a0 a arewacin kasar &#8220;sansanoni na rani&#8221; a yakin Yammacin Kogin Jordan rundunar sojojin Isra&#8217;ila ta sanar da cewa za ta binciki marasa lafiyar Falasdinawa da za su shiga asibitocin da aka yi wa kawanya a Tulkarm da Jenin.<\/p>\n\n\n\n<p>Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa, dukkan kisan kiyashin da aka yi a Gaza jiya, makamai masu linzami ne na Amurka suka yi.Bincike ya nuna cewa, dukkan kisan kiyashin da aka yi a Gaza jiya, makamai masu linzami ne na Amurka suka yi hakan yana kara tabbatarwaSuna yin amfani makamai masu linzamin da Amurka suka basu. <\/p>\n\n\n\n<p>Bayan mamayar da sojojin Isra&#8217;ila suka yi\u00a0 a yammacin gabar kogin Jordan sun baiwa mazauna sansanin Nour Shams da ke Tulkarm a yammacin gabar kogin Jordan da su fice daga sansanin cikin sa\u2019o\u2019i hudu kacal, suna masu ikirarin kare lafiyarsu, da kuma cewa tsarin zai yi tsawo.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>harin yana samun goyon bayan jirage masu saukar ungulu da jirage marasa matuka da ya shafi Jenin, Tubas da Tulkarm Sojojin Isra&#8217;ila na amfani da jirage masu saukar ungulu da mayaka sosai a harin da suke kaiwa a arewacin gabar yammacin kogin Jordan. Harin shi ne mafi girma tun bayan Operation Defensive Shield a shekara [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2793,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2792","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2792","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2792"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2792\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2794,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2792\/revisions\/2794"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2793"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2792"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2792"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2792"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}