{"id":2789,"date":"2024-08-28T17:20:30","date_gmt":"2024-08-28T17:20:30","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2789"},"modified":"2024-08-28T17:20:31","modified_gmt":"2024-08-28T17:20:31","slug":"dakarun-kungiyar-gwagwarmayar-palastinu-sun-riki-wuta-a-gabzawar-da-suke-yi-da-dakarun-israila","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2789","title":{"rendered":"Dakarun Kungiyar Gwagwarmayar Palastinu Sun Riki Wuta a Gabzawar da suke yi da Dakarun Isra&#8217;ila"},"content":{"rendered":"\n<p>A wani samame na hadin gwiwa da bangarorin gwagwarmayar Falasdinawan suka kai a Gaza, inda suka kashe tare da jikkata sojojin yahudawan sahyoniya 6 ya zuwa lokacin da ake hada rahotan.Daga bangaran Mujahidan Al-Qassam sun yi nasarar kashe wasu sojojin yahudawan sahyoniya biyu da suka makale a wani gini da ke bayan dakin taro na Stars da ke kudancin unguwar Zaytoun a birnin Gaza.<\/p>\n\n\n\n<p>Al-Quds Brigades,sun tayar da wani babban bam wanda aka dasa tare da motar sojojin mamaya ta kutsa kai cikin titin Al-Sikka (yankin Triangle) a unguwar Al-Zaytoun, gabashin birnin Gaza inda aka sami wadanda suka mutu da kuma jikkata alamarin da yasa an bukaci jami\u2019an ceto.<\/p>\n\n\n\n<p>Za a bayyana sunayen sojojin haya 163 da aka kashe a Gaza sun fito ne daga kasashe daban-daban, akasarinsu daga kasashen Turai, domin halartar kisan gillar da ake yiwa Falasdinawan da ba su da kariya a Gaza domin neman kudi.<\/p>\n\n\n\n<p>Kungiyar gwagwarmayar Palastinu ta fitar da sanarwar gargadin masu adawa da ita a duk fadin yammacin kogin Jordan da kuma\u00a0 gargadin &#8216;yan uwa masu gwagwarmaya a yammacin kogin Jordan da kada su yi amfani da wayoyi da hanyoyin sadarwa iri-iri masu saukin ganowa ta hanyar leken asirin sojojin Isra&#8217;ila don haka su yi amfani ta hanyar resistors su kai musu hari.<\/p>\n\n\n\n<p>Ma&#8217;aikatar Lafiya ta Falasdinu a Yammacin Gabar Kogin Jordan ta bayyana dakarun mamaya sun toshe hanyoyin zuwa asibitin Ibn Sina da ke Jenin tare da yiwa asibitin Khalil Suleiman kawanya.<\/p>\n\n\n\n<p>Ma&#8217;aikatar kara da cewa an sami Shahidai 58 a Gaza da jikkata 131 suka\u00a0 isa asibitoci a kisan kiyashin Sahayoniya na karun mutane 4 a cikin sa&#8217;o&#8217;i 24 da suka gabata.<\/p>\n\n\n\n<p>Adadin wadanda Yahudawan\u00a0 sahyoniyya suka kashe a Gaza ya karu zuwa shahidai 40,534 sannan wasu 93,778 suka samu raunuka tun bayan da aka fara yakin kisan kare dangi a ranar 7 ga Oktoba zuwa yau.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>A wani samame na hadin gwiwa da bangarorin gwagwarmayar Falasdinawan suka kai a Gaza, inda suka kashe tare da jikkata sojojin yahudawan sahyoniya 6 ya zuwa lokacin da ake hada rahotan.Daga bangaran Mujahidan Al-Qassam sun yi nasarar kashe wasu sojojin yahudawan sahyoniya biyu da suka makale a wani gini da ke bayan dakin taro na [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2790,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[1],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2789","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-uncategorized"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2789","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2789"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2789\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2791,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2789\/revisions\/2791"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2790"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2789"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2789"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2789"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}